Nayi Kuskure Lokacin da na Zabi Mataimakina a 1999: PDP ta Mayar wa da...
Nayi Kuskure Lokacin da na Zabi Mataimakina a 1999: PDP ta Mayar wa da Obasanjo Martani Kan Kalamansa
Jam'iyyar PDP da ke hamayya a Najeriya ta mayar wa da tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo martani kan kalaman da ya yi...
An Tsinci Gawar Faston da Aka Sace a Jihar Edo
An Tsinci Gawar Faston da Aka Sace a Jihar Edo
An tsinci gawar wani fasto na cocin Katolika a jihar Edo da ke kudancin Najeriya, bayan sa'o'i da sace shi.
Wani daga cikin shugabannin cocin, ya ce an sace Father Christopher...
Gwamnan Bauchi ya Lashi Takobin Kawo Karshen Ta’addanci, Fashi da Makami da Garkuwa da...
Gwamnan Bauchi ya Lashi Takobin Kawo Karshen Ta'addanci, Fashi da Makami da Garkuwa da Mutane
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya umarci hukumomin tsaron jihar da su maida hankali wajen tsare rayukan mazauna kauyuka daga harin masu garkuwa da mutane.
Ya...
Nayi Mafarki Akan Cewa Zan yi Kudi Idan Har na Shafa Jinin ‘Dana a...
Nayi Mafarki Akan Cewa Zan yi Kudi Idan Har na Shafa Jinin 'Dana a Kaina - Magidancin da ya Kashe 'dan sa
Wani magidanci mai suna Mista Volt Blessing Gabriel, dan shekaru 33 ya shiga hannun yan sanda a jihar...
Bayan Gana wa da Buhari: Tinubu ya Nufi Zuwa ƙasar Faransa
Bayan Gana wa da Buhari: Tinubu ya Nufi Zuwa ƙasar Faransa
Tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya tafi ƙasar Faransa don cigaba da neman shawari bayan gana wa da Buhari.
Mai magana da yawun jigon APC na ƙasa,...
Har Yanzu Ina Neman Wanda Zai yi Min Mataimaki – Tinubu
Har Yanzu Ina Neman Wanda Zai yi Min Mataimaki - Tinubu
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu, ya ce har yanzu yana neman wanda zai yi masa mataimaki.
Tinubu ya...
Rabiu Kwankwaso Zai Hadu da Gwamna Wike
Rabiu Kwankwaso Zai Hadu da Gwamna Wike
‘Dan takarar jam’iyyar hamayya ta NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso zai yi zama da Nyesom Wike.
Da alama Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yana neman wanda zai zama abokin takararsa a 2023.
Haduwar Kwankwaso za ta zo...
Ba Laifi ba ne, Damukaradiyya Ake yi, mu ba Fada mu ke yi da...
Ba Laifi ba ne, Damukaradiyya Ake yi, mu ba Fada mu ke yi da Ahmad Lawan ko Wani ba- Bashir Machina
Bashir Sheriff Machina ya sake maida martani bayan hirar da aka yi da Sanata Abdullahi Adamu.
An ji shugaban na...
Kotun Koli ta yi Watsi da Karar da Shugaba Buhari ya Shigar Kan Dokar...
Kotun Koli ta yi Watsi da Karar da Shugaba Buhari ya Shigar Kan Dokar Zabe ta 2022
Kotun Koli a Najeriya ta yi watsi da karar da Shugaba Muhammadu Buhari da Babban lauyan gwamnati suka shigar, suna bukatar fashin...
Zargin Cire Sassan Jikin Yaro: Peter Obi ya Jajanta wa Sanata Ekweremadu
Zargin Cire Sassan Jikin Yaro: Peter Obi ya Jajanta wa Sanata Ekweremadu
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour Party a Najeriya, Peter Obi, ya jajanta wa Sanata Ike Ekweramadu kan kama shi da zargin yunkurin cire sassan jikin mutum...





















