Home SIYASA Page 60

SIYASA

Jam’iyyar AAC Reshen Jihar Akwa Ibom ta Kaddamar da Jarumar Fim a Matsayin Mataimakiyar...

0
Jam'iyyar AAC Reshen Jihar Akwa Ibom ta Kaddamar da Jarumar Fim a Matsayin Mataimakiyar Gwamna Jam'iyyar African Action Congress (AAC) ta kaddamar da jarumar Nollywood, Caroline Hutchings aka Caroline Danjuma matsayin mataimakiyar gwamna a Akwa Ibom. Caroline Danjuma ta shiga jerin...

Tinubu Zai Gabatar da Shettima Matsayin Mataimakinsa

0
Tinubu Zai Gabatar da Shettima Matsayin Mataimakinsa Tinubu zai gabatar da Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa Dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar APC mai mulkin kasar, Bola Tinubu, zai gabatar da tsohon gwamnan Jihar Borno Kashim Shettima ga 'yan kasar a...

Gwamna Kayode Fayemi, ya Sallami Dukkan Hadimansa

0
Gwamna Kayode Fayemi, ya Sallami Dukkan Hadimansa   Gwamnan jihar Ekiti mai barin gado, Kayode Fayemi, ya amince da ƙare aikin manyan hadimansa na siyasa daga 31 ga Yuli. Yayin da wa'adin mulkinsa ke gab da ƙarewa, gwamnan ya yi haka ne...

Bama Son Rasa ‘Ya’yanmu Amma ba za mu Tursasa Kowa Zama ko Ficewa Daga...

0
Bama Son Rasa 'Ya'yanmu Amma ba za mu Tursasa Kowa Zama ko Ficewa Daga Cikinmu ba - Abdullahi Adamu   Kamar yadda yake a tsarin siyasar Najeriya ana yawan samun sauye-sauyen sheka a duk lokacin da guguwar zabe ta kado. Shugaban jam'iyyar...

Gwamnatin Kaduna Za ta Dauki Sabbin Malamai 10,000

0
Gwamnatin Kaduna Za ta Dauki Sabbin Malamai 10,000   Yayin da aka kori wasu malamai da dama bisa zargin rashin cancanta, gwamnatin Kaduna za ta dauki sabbin malamai. Bayanai sun bayyana yadda gwamnati ta tsara kafar yanar gizo domin fara daukar ma'aikata...

Rabi’u Kwankwaso Zai Gabatar da Mataimakinsa Fasto Idahosa

0
Rabi'u Kwankwaso Zai Gabatar da Mataimakinsa Fasto Idahosa A ranar Litinin din nan ne dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, zai gabatar da mataimakinsa ga 'yan kasar. Wasu hotuna da dan takarar ya wallafa a shafinsa...

Fusatattun Mambobin PDP a Boron Sun Hana Dakataccen Shugaban Jam’iyyar Shiga Ofishinsa

0
Fusatattun Mambobin PDP a Boron Sun Hana Dakataccen Shugaban Jam’iyyar Shiga Ofishinsa   Daruruwan fusatattun matasan PDP sun fatattaki dakataccen shugaban jam’iyyar a jihar Borno, Hon Zanna Gadama a ranar Lahadi, 3 ga watan Yuli. Matasan sun hana Gadama shiga sakatariyar jam’iyyar...

Dubban Mambobin APC Sun Sauya Sheka Zuwa PDP

0
Dubban Mambobin APC Sun Sauya Sheka Zuwa PDP Guguwar sauya sheka ta kado inda dubban yan kasuwa a Sokoto suka fice daga jam’iyyar APC zuwa PDP mai mulki a jihar. Masu sauya shekar sun zargi shugabannin tsohuwar jam’iyyarsu da yin watsi...

‘Yan Najeriya Sun Gaji da Jam’iyyar APC Mai Mulki – Kwankwaso

0
‘Yan Najeriya Sun Gaji da Jam’iyyar APC Mai Mulki - Kwankwaso   Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya kai ziyarar bude ofishin jiha a Gombe, ya yi maganganu masu dauakr hankali. Kwankwaso, wanda ya samu tarba daga Gombawa ya bayyana...

Kotu ta ba da Belin ɗan Majalisar Wakilan Tarayya, Honorabul Farah Dagogo

0
Kotu ta ba da Belin ɗan Majalisar Wakilan Tarayya, Honorabul Farah Dagogo Rivers - Bayan kwashe kwanaki 62 a garkame, Babbar Kotun jihar Ribas karkashin jagorancin Mai Shari'a Chinwendu Nworgu ta amince da buƙatar ba da Belin ɗan majalisar wakilan...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta