Jiga-Jigan APC 15 Sun Fice Daga Jam’iyyar
Jiga-Jigan APC 15 Sun Fice Daga Jam'iyyar
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kaduna ta yi rashin manyan jiga-jiganta har guda 15 a ranar Alhamis.
Kaduna na ɗaya daga cikin jihohin da jam'iyyar ke fama da rikicin cikin gida, wanda ya...
Kaddamar da Shettima: Kungiyar CAN ta Gargadi ‘Yan Siyasa Kan Sojan Gona da Sunan...
Kaddamar da Shettima: Kungiyar CAN ta Gargadi 'Yan Siyasa Kan Sojan Gona da Sunan ta
Kungiyar CAN, ta nuna takaicinta kan sojan gona da sunan ta da wasu mutane da ta ce jam'iyyar APC ta dako haya suka yi a...
Matashi ya Rasa Ransa Sanadiyyar Faɗawa Kwata a Kano
Matashi ya Rasa Ransa Sanadiyyar Faɗawa Kwata a Kano
An gano wani matashi dan shekara 25, Ghaddafi Saleh, da ya faɗa Kwata a kan hanyar Zariya, yankin Tarauni a jihar Kano.
Jami'an hukumar kwana-kwana sun yi gaggawar kai masa ɗauki, suka...
Kungiyar Kiristoci ta Kalubalanci Tinubu da ya Bayyana Sunayen Limaman da Suka Halarcin Taron...
Kungiyar Kiristoci ta Kalubalanci Tinubu da ya Bayyana Sunayen Limaman da Suka Halarcin Taron Gabatar da Shettima
Ana ci gaba da samun takaddama kan manyan limaman coci da aka gani a wajen taron gabatar da Kashim Shettima a matsayin dan...
Shugaba Buhari ya Jagoranci Taron Tsaro a Fadar Gwamnati da ke Abuja
Shugaba Buhari ya Jagoranci Taron Tsaro a Fadar Gwamnati da ke Abuja
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya jagoranci taron tsaro a fadar gwamnati da ke birnin tarayya Abuja yau Alhamis.
Manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan na Sojojin ƙasa, sama da ruwa,...
Kwankwaso ya Mika Sakon Ta’aziyar Rashin Jagororin Jam’iyyar NNPP
Kwankwaso ya Mika Sakon Ta'aziyar Rashin Jagororin Jam'iyyar NNPP
Jam’iyyar NNPP ta na jimamin mutuwar wasu shugabannin jam’iyyar NNPP a hadarin mota.
Jagororin jam’iyyar hamayyar sun gamu da hadarin mota a hanyar su ta komawa Neja daga Abuja.
Rabiu Musa Kwankwaso ya...
Gwamna Matawalle ya Haramta wa Sarakunan Jiharsa Naɗa Sarauta
Gwamna Matawalle ya Haramta wa Sarakunan Jiharsa Naɗa Sarauta
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya haramta wa Sarakunan jihar naɗa kowane mutum sarauta har sai sun samu izini.
A makon da ya gabata ne Najeriya ta ɗau zafi bayan masarautar Yandoto...
Hukumar INEC ta Bawa Ademola Adeleke Takardar Nasarar Cin Zaɓe
Hukumar INEC ta Bawa Ademola Adeleke Takardar Nasarar Cin Zaɓe
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta mika takardar shaidan nasarar cin zaɓe ga Ademola Adeleke, zabeben gwamnan Jihar Osun kuma ɗan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, rahoton The...
NNPC ya Koma Karkashin Gudanarwar ‘Yan Kasuwa – Shugaba Buhari
NNPC ya Koma Karkashin Gudanarwar 'Yan Kasuwa - Shugaba Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar sabon kamfanin mai na kasar wanda aka sauya wa fasali, inda a yanzu kamfanin na NNPC ya koma karkashin gudanarwar 'yan kasuwa.
An yi kaddamarwar...
Zaben Osun ya Nuna Mana Cewa Akwai Aiki a Gabanmu – Shugaban Jam’iyyar APC
Zaben Osun ya Nuna Mana Cewa Akwai Aiki a Gabanmu - Shugaban Jam'iyyar APC
Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Senata Abdullahi Adamu, ya ce faduwar APC a zaben gwamnan jihar Osun jarrrabawa ce daga Allah.
Abdullahi Adamu ya ce ba rashin...




















