Home SIYASA Page 58

SIYASA

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano na Bincike Kan Budurwar ‘da ta Rataye Kanta’

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano na Bincike Kan Budurwar 'da ta Rataye Kanta'   Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya tana ci gaba da bincike kan abin da ya sa wata budurwa mai shekara 17 ta rataye kanta a...

2023: Kungiyar CAN ta Nuna Rashin Goyan Bayan APC a Zaben Shugaban Kasa

0
2023: Kungiyar CAN ta Nuna Rashin Goyan Bayan APC a Zaben Shugaban Kasa   Kungiyar kiristoci na CAN na reshen Arewacin Najeriya sun barranta daga goyon bayan APC. Sakataren CAN, Sunday Oibe ya bayyana cewa ba su tare da Bola Tinubu/Kashim Shettima...

Hukumar INEC ta Rufe Yin Rijistar Zaɓe

0
Hukumar INEC ta Rufe Yin Rijistar Zaɓe   Ƴan Najeriya da dama suna ƙorafi kan rashin samun damar yin rijistar zaɓe, bayan da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta rufe yin rijistar a jiya Lahadi. INEC ta ce ba za ta sake...

‘Yan Majalisa Karkashin Kungiyar Marasa Rinjaye a Majalisar Dokoki Sun Shiga Ganawar Sirri

0
'Yan Majalisa Karkashin Kungiyar Marasa Rinjaye a Majalisar Dokoki Sun Shiga Ganawar Sirri   ‘Yan majalisa karkashin kungiyar marasa rinjaye a majalisar dokokin kasar nan sun yi shiga ganawar bayan fage a yau Alhamis 28 ga watan Yuli. Gidan talabijin na Channels...

Ni na Sanar da Shugaba Buhari Game da Barazanar da Masu Ikirarin Jihadi Suke...

0
Ni na Sanar da Shugaba Buhari Game da Barazanar da Masu Ikirarin Jihadi Suke yi Kan Cewa za su Kama Shi - El-Rufai   Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya ce shi ne ya sanar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari...

Mata Masu Buga Kwallon Kafa Sun Cancanci a Rika Biyansu Kudi Daidai da Maza...

0
Mata Masu Buga Kwallon Kafa Sun Cancanci a Rika Biyansu Kudi Daidai da Maza 'Yan Kwallo - Cyril Ramaphosa   Shugaban kasar Afirka ta kudu Cyril Ramaphosa ya ce mata masu buga kwallon kafa na kasar sun cancanci a rika biyansu...

Jam’iyyar APC ta Sanar da Sanata Abdullahi Gobir a Matsayin Sabon Shugaban Majalisar Dattijai

0
Jam'iyyar APC ta Sanar da Sanata Abdullahi Gobir a Matsayin Sabon Shugaban Majalisar Dattijai   Abuja - Jam'iyyar All Progressive Congress watau APC ta ayyana sunan ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Sokoto ta gabas, Sanata Abdullahi Gobir, a matsayin jagoran majalisar...

Yajin Aikin ASUU: Hana Yaran mu Zuwa Makaranta Abu ne Mai Haɗari – Mr...

0
Yajin Aikin ASUU: Hana Yaran mu Zuwa Makaranta Abu ne Mai Haɗari -  Nwobodo   Shugaban hukumar kwadago na kasa, NLC, reshen Jihar Enugu ya ce wasu daliban Najeriya sun zama masu garkuwa da mutane. Virginus Nwobodo, ya bayyana hakan ne yayin...

Atiku da Abokin Takararsa Sun Gana da Sanatocin PDP Domin Shawo Kan Waɗanda Suka...

0
Atiku da Abokin Takararsa Sun Gana da Sanatocin PDP Domin Shawo Kan Waɗanda Suka Fusata   Ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar PDP, Atiku Abubakar, ya fara koƙarin rarrashin mambobin jam'iyya gabanin zaɓen 2023. A wani babban yunkuri, Atiku da abokin takararsa...

Za a Dauki Lokaci Kafin a Shawo Kan Matsalolin da Harkokin Sufurin Jiragen Sama...

0
Za a Dauki Lokaci Kafin a Shawo Kan Matsalolin da Harkokin Sufurin Jiragen Sama a Kasar ke Fuskanta - Hadi Sirika   Ministan harkokin sufurin jiragen sama a Najeriya Hadi Sirika,ya ce za a dauki lokaci kafin a shawo kan matsalolin...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta