Rikicin Cikin Gida: Jam’iyyar PDP ta ‘Dage Taronta na NEC
Rikicin Cikin Gida: Jam'iyyar PDP ta 'Dage Taronta na NEC
Jam'iyyar PDP na kara dagulewa, ta dage wasu taruka guda biyu da za ta yi a makon nan masu muhimmanci.
Ana ta kai ruwa rana tsakanin Atiku Abubakar, dan takarar shugaban...
Tsaron Jihar Oyo na Cikin Matsala Idan Har Gwamna Makinde ya Zarce a 2023...
Tsaron Jihar Oyo na Cikin Matsala Idan Har Gwamna Makinde ya Zarce a 2023 - APC
Jam'iyyar APC a jihar Oyo ta yi gargaɗin cewa tsaron jihar na cikin matsala idan har gwamna Makinde ya zarce a Ofis a 2023.
A...
Ya’Yan Jam’iyyar APC a Filato Sun Raina Mukamin da Aka Bawa Gwamna Lalong
Ya'Yan Jam'iyyar APC a Filato Sun Raina Mukamin da Aka Bawa Gwamna Lalong
‘Yan North Central APC Forum ba su goyon bayan Simon Bako Lalong ya zama shugaban kamfe.
Kungiyar ta fadawa Gwamnan na jihar Filato cewa ka da ya karbi...
Masu Faɗa a ji a Jam’iyyar PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC
Masu Faɗa a ji a Jam'iyyar PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP a jihar Kebbi sun sauya sheka, sun kama tsintsiyar jam'iyyar APC mai mulkin jihar.
Jiga-jigan sun koka da irin rikicin cikin gida da jam'iyyar PDP...
Nan ba da Jimawa ba El-Rufai Zai Dawo PDP – Bwala Daniel
Nan ba da Jimawa ba El-Rufai Zai Dawo PDP - Bwala Daniel
An yi hasashen daya daga cikin manyan matsalolin da jam'iyyar APC za ta shaida nan ba da jimawa ba.
Hasashen da Bwala Daniel, mai magana da yawun yakin neman...
Malaman Makaranta a Jihata na Karɓan Albashin N11,000 ko ƙasa da Haka –...
Malaman Makaranta a Jihata na Karɓan Albashin N11,000 ko ƙasa da Haka - Gwamna Zulum
Gwamnan Borno ya tabbatar da cewa wasu malaman makaranta a jiharsa na karɓan albashin N11,000 ko ƙasa da haka duk wata.
Farfesa Babagana Zulum, yayin martani...
Rashin Tsaro: ‘Dan Majalisa ya yi Kira ga Abokan Aikinsa da su Kiyayi Zaman...
Rashin Tsaro: 'Dan Majalisa ya yi Kira ga Abokan Aikinsa da su Kiyayi Zaman Abuja
Shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilan Najeriya, Ndudi Elumelu, yayi kira ga abokan aikinsa da su kiyayi zaman.
Abuja Ya shawarci 'yan majalisar da su koma...
Ka fi Masu Zaginka Gaskiya Dattijo – Masoyin Buhari
Ka fi Masu Zaginka Gaskiya Dattijo - Masoyin Buhari
Fitaccen masoyin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sirajo Saidu Sokoto, ya sake jaddada kaunarsa ga shugaban kasan.
A wallafar da yayi a Facebook, ya sanar da cewa dattijon shugaban kasan yafi masu zaginsa...
Jiga-Jigan PDP Sun Sauya Sheƙa Zuwa APC a Jihar Kebbi
Jiga-Jigan PDP Sun Sauya Sheƙa Zuwa APC a Jihar Kebbi
Jam'iyyar PDP ta gamu da sabon koma baya a yunkurinta na kwace mulkin jihar Kebbi daga hannun jam'iyyar APC a zaɓen 2023.
Jigon PDP a ƙaramar hukumar Maiyama, Alhaji Abubakar Kurun...
Shugaba Buhari ya Baiwa Sabbin Sakatarorin Dindindin 3 da ya Naɗa Rantsuwar Fara Aiki
Shugaba Buhari ya Baiwa Sabbin Sakatarorin Dindindin 3 da ya Naɗa Rantsuwar Fara Aiki
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya baiwa Sabbin sakatarorin dindindin uku da ya naɗa rantsuwar fara aiki a Abuja.
Buhari ya rantsar da sabbin Sakatarorin ne gabanin fara...



















