Home SIYASA Page 66

SIYASA

Ina Tare da Tinubu Kuma Zan Mara ma sa Baya Wajen Cimma Nasara a...

0
Ina Tare da Tinubu Kuma Zan Mara ma sa Baya Wajen Cimma Nasara a Zaɓen 2023 - Shugaba Buhari   Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ne mutumin da ya fi dacewa da takarar shugabanci a...

INEC ta Bayyana Ranar Karshe ga Jam’iyyun Siyasa da su Mika Mata Sunayen ‘Yan...

0
INEC ta Bayyana Ranar Karshe ga Jam'iyyun Siyasa da su Mika Mata Sunayen 'Yan Takaran Shugaban Kasa da Mataimakansu   FCT Abuja - Hukumar gudanar da zabe ta kasa watau INEC ta bayyana ranar karshe ga jam'iyyun siyasa na mika mata...

Gwamnonin APC na da Yancin Zabar Wanda ya Cancanta a Matsayin Mataimakin Shugaban Kasa...

0
Gwamnonin APC na da Yancin Zabar Wanda ya Cancanta a Matsayin Mataimakin Shugaban Kasa - Onanuga   Kakakin kungiyar kamfen din Bola Tinubu, Bayo Onanuga, ya ce abokin takarar Tinubu na iya fitowa daga arewa maso gabas, arewa maso yamma ko...

Gwamnan Jihar Adamawa ya Saka Dokar Zaman Gida a Kananan Hukumomi 2 na Jihar

0
Gwamnan Jihar Adamawa ya Saka Dokar Zaman Gida a Kananan Hukumomi 2 na Jihar Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya saka dokar zaman gida a kananan hukumomi biyu na jihar. Gwamnan ya ce gwamnati ba ta da wani zaɓi biyo...

Babu Jami’in da za a Bari ya Shiga Harkar Zabe ko Kuma ya Marawa...

0
Babu Jami’in da za a Bari ya Shiga Harkar Zabe ko Kuma ya Marawa Wani 'Dan Takara Baya - Janar Faruk Yahaya   Abubuwa na iya tabarbarewa a Najeriya yayin da ake shirye-shiyen babban zaben 2023 da ke kara gabatowa. Shugaban hafsan...

Jerin Jam’iyyu da ‘Yan Takarar Shugaban Kasa 8 da za su Gwabza a Zaben...

0
Jerin Jam'iyyu da 'Yan Takarar Shugaban Kasa 8 da za su Gwabza a Zaben 2023   Manyan jam'iyyun siyasar Najeriya sun kammala zabukansu na fidda gwanin dan takarar shugaban kasa a zaben 2023. APC, PDP, NNPP ADC, LP da dai sauran jam'iyyu...

Shugaba Buhari Zai Yiwa ‘Yan Najeriya Jawabi Ranar Lahadi da Safe

0
Shugaba Buhari Zai Yiwa 'Yan Najeriya Jawabi Ranar Lahadi da Safe Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi ta musamman misalin karfe 7 na safiyar Lahadi, 12 ga watan Yuni, 2022. Ministan Labarai, Lai Mohammed, ya bayyana hakan...

Shugaba Buhari na Jagorantar Taro da Tawagar Tsaro

0
Shugaba Buhari na Jagorantar Taro da Tawagar Tsaro Yanzun nan muke samun labarin cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taro da tawagar tsaron. Najeriya Ana kyautata zaton tawagar za ta tattauna da Buhari ne kan habaka hanyoyin ragargazar makiya kasar. Najeriya...

Zabin Abdullahi Adamu “Ra’ayinsa ne” Kawai ba APC ba – APC

0
Zabin Abdullahi Adamu “Ra’ayinsa ne” Kawai ba APC ba - APC   Abuja - APC ta dare kan yunkurin da ake yi na yin magudi a jerin sunayen deliget-deliget na zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa. Jaridar TheCable ta samu labarin...

Shugaba Buhari ya Sanya Labule da Gwmana Yahaya Bello a Aso Rock

0
Shugaba Buhari ya Sanya Labule da Gwmana Yahaya Bello a Aso Rock Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya labule da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi kuma 'dan takarar shugabancin kasa. Gwamna Yahaya Bello ya barranta kansa da hukuncin gwamnonin arewa...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta