Home SIYASA Page 67

SIYASA

Abdulaziz Yari ya Bar Hannun Hukumar EFCC

0
Abdulaziz Yari ya Bar Hannun Hukumar EFCC Sababbin bayanan da aka samu sun tabbatar da cewa Alhaji Abdulaziz Yari ya bar hannun EFCC. ‘Yanuwan tsohon Gwamnan sun shaidawa manema labarai cewa ya dawo gida a ranar Alhamis. Hukumar EFCC ta ce ta...

Shugaba Buhari na Hanyar Dawo wa Gida Najeriya Daga Birnin Madrid

0
Shugaba Buhari na Hanyar Dawo wa Gida Najeriya Daga Birnin Madrid Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya baro birnin Madrid na Sifaniya a hanyarsa ta dawo wa Abuja bayan kammala ziyarar kwanaki uku. Ana saran shugaban ya iso Najeriya kafin lokacin...

Shugaban Chadi ya Sanya Hannu Kan Dokar Ta-ɓaci Kan Matsalar Abinci da ƙasar ke...

0
Shugaban Chadi ya Sanya Hannu Kan Dokar Ta-ɓaci Kan Matsalar Abinci da ƙasar ke Fuskanta Shugaban Chadi mai riƙon ƙwarya, Mahamat Idriss Deby, ya sanya hannu kan dokar ta-ɓaci kan matsalar abinci. Ya ce ya kafa wannan doka ce saboda matsalolin...

Yanzu Dakarun Rasha Sun Kwace Kusan Kashi ɗaya Bisa Biyar na ƙasar – Shugaban...

0
Yanzu Dakarun Rasha Sun Kwace Kusan Kashi ɗaya Bisa Biyar na ƙasar - Shugaban Ukraine   A wannan juma'ar mamayar da Rasha take yi wa Ukraine ta cika kwana dari daya cif. Da ya ke gabatar da jawabi kamar yadda ya saba...

Shugaban NITDA ya Halarci Taro Kan Tattalin Arziki da Ministan Sadarwa Bisa Jagorancin Shugaba...

0
Shugaban NITDA ya Halarci Taro Kan Tattalin Arziki da Ministan Sadarwa Bisa Jagorancin Shugaba Buhari Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a ya yin halartar taron tattalin arziƙi na ƙasar...

An Bayar da Belin Akanta Janar na Najeriya, Ahmed Idris

0
An Bayar da Belin Akanta Janar na Najeriya, Ahmed Idris Jaridu a Najeriya na bada rahoton sakin Akanta Janar na gwamnatin Tarayya, Ahmed Idris, da hukumar EFCC ta kama kan zargin hannu a rashawar naira biliyan 174. A daren Laraba ake...

Muna ɗaukar Matakan Shawo Kan Hauhawar Farashin Kayan Masarufi a Sassan ƙasar nan –...

0
Muna ɗaukar Matakan Shawo Kan Hauhawar Farashin Kayan Masarufi a Sassan ƙasar nan - Gwamnatin Tarayya   Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ce tana ɗaukar matakan shawo kan hauhawar farashin kayan masarufi a sassan ƙasar, inda yanzu haka take shirin taro...

Yadda daliget ya Raba wa Jama’ar Karamar Hukumarsa N7m da ya Samo a Zaɓen...

0
Yadda daliget ya Raba wa Jama'ar Karamar Hukumarsa N7m da ya Samo a Zaɓen Fitar da Gwani na PDP  Wani daliget na jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, wanda ya samu kuɗi lokacin zaɓen fitar da gwani, ya raba kudin...

Gwamna Makinde ya Naɗa Sabon Mataimakin da Zai Nemi Tazarce da Shi a 2023

0
Gwamna Makinde ya Naɗa Sabon Mataimakin da Zai Nemi Tazarce da Shi a 2023   Saɓanin da ya shiga tsakanin gwamnan Oyo, Seyi Makinde, da mataimakinsa ya jawo gwamnan ya fasa neman tazarce tare da shi a 2023. Gwamnan ya bayyana ɗaukar...

Burina na Siyasa ya fi Kasuwa a Arewacin Najeriya Fiye da Kowane Yankunan Kasar...

0
Burina na Siyasa ya fi Kasuwa a Arewacin Najeriya Fiye da Kowane Yankunan Kasar Nan - Rochas Okorocha   Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Rochas Okorocha ya bayyana yankin da aka fi sonsa da kuma girmama shi a Najeriya. Tsohon...

Labarai

Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai