An Bayar da Belin Akanta Janar na Najeriya, Ahmed Idris
An Bayar da Belin Akanta Janar na Najeriya, Ahmed Idris
Jaridu a Najeriya na bada rahoton sakin Akanta Janar na gwamnatin Tarayya, Ahmed Idris, da hukumar EFCC ta kama kan zargin hannu a rashawar naira biliyan 174.
A daren Laraba ake...
Muna ɗaukar Matakan Shawo Kan Hauhawar Farashin Kayan Masarufi a Sassan ƙasar nan –...
Muna ɗaukar Matakan Shawo Kan Hauhawar Farashin Kayan Masarufi a Sassan ƙasar nan - Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ce tana ɗaukar matakan shawo kan hauhawar farashin kayan masarufi a sassan ƙasar, inda yanzu haka take shirin taro...
Yadda daliget ya Raba wa Jama’ar Karamar Hukumarsa N7m da ya Samo a Zaɓen...
Yadda daliget ya Raba wa Jama'ar Karamar Hukumarsa N7m da ya Samo a Zaɓen Fitar da Gwani na PDP
Wani daliget na jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, wanda ya samu kuɗi lokacin zaɓen fitar da gwani, ya raba kudin...
Gwamna Makinde ya Naɗa Sabon Mataimakin da Zai Nemi Tazarce da Shi a 2023
Gwamna Makinde ya Naɗa Sabon Mataimakin da Zai Nemi Tazarce da Shi a 2023
Saɓanin da ya shiga tsakanin gwamnan Oyo, Seyi Makinde, da mataimakinsa ya jawo gwamnan ya fasa neman tazarce tare da shi a 2023.
Gwamnan ya bayyana ɗaukar...
Burina na Siyasa ya fi Kasuwa a Arewacin Najeriya Fiye da Kowane Yankunan Kasar...
Burina na Siyasa ya fi Kasuwa a Arewacin Najeriya Fiye da Kowane Yankunan Kasar Nan - Rochas Okorocha
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Rochas Okorocha ya bayyana yankin da aka fi sonsa da kuma girmama shi a Najeriya.
Tsohon...
Almundahana: EFCC ta Kammala Gabatar da Shaidu Kan Tsohon Gwamnan Plateau, Jonah David Jang
Almundahana: EFCC ta Kammala Gabatar da Shaidu Kan Tsohon Gwamnan Plateau, Jonah David Jang
Kotu na gab da yanke hukunci kan shari'ar da EFCC ke yi kan tsohon gwamnan jihar Plateau.
EFCC na zargin tsohon gwamnan da almundahanan sama da bilyan...
Babu Wani Aikin Kirki da Gwamna Zulum Yayi, Kawai Duk Karya ce – Jajari
Babu Wani Aikin Kirki da Gwamna Zulum Yayi, Kawai Duk Karya ce - Jajari
Dan takarar Gwamnan Borno ya bayyana cewa tunbuke Zulum shine abu mafi sauki da zai yi.
Mohammed Jajari yace babu wani aikin kirki da Gwamna Babagana Zulum...
Na ɗaura ɗamarar Fara Yaƙin Neman Zaɓe Domin Tabbatar da Karɓe Ragamar Najeriya a...
Na ɗaura ɗamarar Fara Yaƙin Neman Zaɓe Domin Tabbatar da Karɓe Ragamar Najeriya a 2023 - Atiku
Ɗan takarar shugaban kasa a ƙarkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ya ɗaura ɗamarar fara yaƙin neman zaɓe domin tabbatar da karɓe...
Kungiyar CYMSN ta Bayyana Wanda ta ke so ya Gaji Buhari a 2023
Kungiyar CYMSN ta Bayyana Wanda ta ke so ya Gaji Buhari a 2023
Wata kungiyar malaman Musulunci ta bayyana matsayarta kan wanda suke so ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Kungiyar ta bayyana cewa lallai Bayarabe Musulmi take so ya...
Jam’iyyar NNPP ta Baiwa Kwankwaso Tikitin Takarar Shugaban ƙasa a 2023
Jam'iyyar NNPP ta Baiwa Kwankwaso Tikitin Takarar Shugaban ƙasa a 2023
Jam'iyya mai tashe wato NNPP mai kayan marmari ta damƙa wa Sanata Kwankwaso tikitin takarar shugaban ƙasa a 2023.
Kwankwaso karkashin sabuwar jam'iyyar zai fafata da sauran yan takara musamman...




















