Home SIYASA Page 69

SIYASA

Ko Menene Dalilin da Yasa Tambuwal ya Janyewa Atiku ?

0
Ko Menene Dalilin da Yasa Tambuwal ya Janyewa Atiku ? Bayanai sun fito kan ainahin dalilin da yasa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya janyewa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a zaben fidda gwanin PDP. Mai magana da yawun kungiyar kamfen...

Jerin Sunayen ‘Yan Takarar Shugaban Kasa da APC ta Tantance

0
Jerin Sunayen 'Yan Takarar Shugaban Kasa da APC ta Tantance A yau ne jam'yyar APC ta fara atisayen tantance 'yan takarar da za gwabza a zaben fidda gwaninta na makon nan. Wannan na zuwa ne daidai lokacin da jam'iyyar ke daukar...

Jam’iyyar LP ta Tsayar da Peter Obi a Matsayin ɗan Takarar Shugaban Kasa

0
Jam'iyyar LP ta Tsayar da Peter Obi a Matsayin ɗan Takarar Shugaban Kasa Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyar Labour (LP) a zabukan 2023 da ke tafe. Ya sami nasarar ne a yau...

2023: Jam’iyyar APC na Tantance ‘Yan Takarar Shugaban ƙasa

0
2023: Jam'iyyar APC na Tantance 'Yan Takarar Shugaban ƙasa   Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya na tantance masu neman takarar shugabancin kasar a karkashin tutar jam`iyyar. Da farko dai jam`iyyar ta tsayar da ranar Talatar da ta gabata a matsayin ranar...

Shin da Gaske Kwankwaso ya Karbi Kudi Daga Hannun Gwamna Nyesom Wike ?

0
Shin da Gaske Kwankwaso ya Karbi Kudi Daga Hannun Gwamna Nyesom Wike ? Rabiu Musa Kwankwaso ya nesanta kansa da zargin hada-kai da Nyesom Wike wajen samun takara. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce babu abin da ya hada shi da...

Atiku Abubakar ya Lashe Zaben Fidda Gwanin ‘Yan Takaran Shugaban Kasa

0
Atiku Abubakar ya Lashe Zaben Fidda Gwanin 'Yan Takaran Shugaban Kasa Bayan sa'o'i sama 15 da deleget suka taru a farfajiyar Velodrome na filin kwallon Abuja, an sanar da sakamako Alhaji Atiku Abubakar ya samu gagarumar nasara kan Gwamnan jihar Rivers,...

Idan ana so Ayi Takara, Bai Kamata ‘Yan Daba su Shiga Cikin Zabe ba...

0
Idan ana so Ayi Takara, Bai Kamata ‘Yan Daba su Shiga Cikin Zabe ba - Bashir Ahmad Bashir Ahmad ya tsaya neman takarar kujerar ‘dan majalisar wakilan tarayya a jihar Kano. Tsohon Mai taimakawa shugaban Najeriyan ya bada labarin abin da...

‘Yar Asalin Najeriya ta Zama Magajiyar Gari a Birtaniya

0
'Yar Asalin Najeriya ta Zama Magajiyar Gari a Birtaniya Pauline Akhere George, yar asalin karamar hukumar Esan ta Gabas a Jihar Edo ta zama Magajiyar Garin Lambeth Borough a Birtaniya. Ms Akhere George ce mace ta farko, haifafiyar Najeriya da ta...

Tsohon Ministan Buhari ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Abia

0
Tsohon Ministan Buhari ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Abia   Tsohon ministan haƙar ma'adanai da ƙarafa, Uche Ogah, bai rasa baki ɗaya ba bayan ya yi murabus daga kujerarsa. A ranar 27 ga watan Mayu, 2022 aka bayyana Ogah a...

Shugaban Kungiyar NUT ya Zama ‘Dan Takarar Gwamna a Jihar Kebbi

0
Shugaban Kungiyar NUT ya Zama ‘Dan Takarar Gwamna a Jihar Kebbi   Shugaban kungiyar NUT, Nasiru Idris APC ta tsaida a matsayin ‘dan takarar Gwamnan jihar Kebbi. Kwamred Nasiru Idris zai rikewa jam’iyyar APC mai mulki tuta a zaben 2023, zai gwabza...

Labarai

Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai