Ɗan takarar Gwamna a PDP a Jahar Osun ya yi Murabus Daga Jam’iyyar
Ɗan takarar Gwamna a PDP a Jahar Osun ya yi Murabus Daga Jam'iyyar
Ɗan takarar gwamna a zaɓen fidda gwani na jam'iyyar PDP a jihar Osun ya yi murabus daga kasancewarsa mamba.
Dakta Akin Ogunbiyi, jigo a PDP reshen Osun ya...
Ma’ikatar Jin Kai da Agaji ta Kaddamar da Siyasar Kasa Akan IDP Kunshe da...
Ma'ikatar Jin Kai da Agaji ta Kaddamar da Siyasar Kasa Akan IDP Kunshe da Kafafen Yaɗa Labarai Zuwa shirin Budaddiyar Gida na Ma'aikatar
Ministan kula harkokin jin kai agajin gaggawa da inganta rayuwar al'umma, Sadiya Umar Farouq ta kaddamar da...
Gwamna Ortom ya Caccaki APC Kan Yadda Tsofaffi Suke Shirin Tsayawa Takara a Jam’iyyar
Gwamna Ortom ya Caccaki APC Kan Yadda Tsofaffi Suke Shirin Tsayawa Takara a Jam’iyyar
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Binuwai ya shawarci ‘yan Najeriyan da suka zarce shekaru 70 da haihuwa da su hakura da takarar shugaban kasa.
Kamar yadda ya...
Rikicin Rasha da Ukraine: Kada Wanda ya ci ko Sha Wani Abu a Wajen...
Rikicin Rasha da Ukraine: Kada Wanda ya ci ko Sha Wani Abu a Wajen Taron Neman Zaman Lafiya - Ministan Ukraine
Ministan harkokin wajen Ukraine, Dmytro Kuleba, ya bai wa mahalarta taron tattaunawar da ake yi da Rasha shawara cewa...
Abubuwan da Zan Cimma Idan na Zama Shugaban Kasa a 2023 – Gwamna Wike
Abubuwan da Zan Cimma Idan na Zama Shugaban Kasa a 2023 - Gwamna Wike
Gwamnan jihar Ribas, ya bayyana abubuwan da yake so ya cimma idan ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Ya bayyana cewa, yana da yakinin dawo da...
Shugaba Buhari ya ta ya Tinubu Murnar Cika Shekaru 70 da Haihuwa
Shugaba Buhari ya ta ya Tinubu Murnar Cika Shekaru 70 da Haihuwa
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, jigon jam’iyyar APC kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, zai cika shekaru 70 a ranar Talata, 29 ga Maris.
Gabanin bikin zagayowar ranar...
Shugabannin da Suka yi Nasara a Zaben Jam’iyyar APC
Shugabannin da Suka yi Nasara a Zaben Jam'iyyar APC
Wasu ba su samu yadda suke so a wajen zaben shugabannin jam’iyyar APC na kasa da aka yi ba.
Daga cikin wadanda sakamakon zaben ya yi masu kyau dai akwai mafi yawan...
2023: Gwamna Yahaya Bello ya Magantu a Kan Wanda ya Kamata ya Gaji Shugaba...
2023: Gwamna Yahaya Bello ya Magantu a Kan Wanda ya Kamata ya Gaji Shugaba Buhari
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya magantu a kan wanda ya kamata ya mallaki tikitin takarar shugaban kasa na APC a zaben 2023.
Bello ya ce...
Shugaban NITDA ya Halarci Babban Taron Jam’iyyar APC da ke Gudana Yau
Shugaban NITDA ya Halarci Babban Taron Jam'iyyar APC da ke Gudana Yau
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), kana kuma sakataren kwamitin sadarwar zamani, na babban taron ƙasa na jam'iyyar APC, Malam Kashf Inuwa Abdullahi,...
Shugaba Buhari ya Bukaci Mambobin APC da su ci gaba da Hada Kansu Sannan...
Shugaba Buhari ya Bukaci Mambobin APC da su ci gaba da Hada Kansu Sannan su Marawa Sabon Shugabancin Jam'iyyar Baya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shawarci Sanata Adamu Abdullahi da ya duba cancanta sama da komai wajen zabar yan takara...






















