Gwamna Obaseki ya Kori Ma’aikata 513 Daga Bakin Aiki
Gwamna Obaseki ya Kori Ma'aikata 513 Daga Bakin Aiki
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya amince da korar ma'aikata 513 daga bakin aiki waɗan da ke sashin harkokin wasanni.
A wani kundi mai ɗauke da sanarwan korar ma'aikatan, gwamnan ya ce...
Da Fadin Cigaba a Baki Zai Kawo Cigaba, da Mun Kasance Kasa Mafi Cigaba...
Da Fadin Cigaba a Baki Zai Kawo Cigaba, da Mun Kasance Kasa Mafi Cigaba a Duniya - Tinubu
Jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya bayyana cewa lokaci ya yi da ya kamata yan Najeriya su fadawa juna gaskiya.
Asiwaju Bola Tinubu,...
Shugaban APC: Girmamawan da Gwamnoni ke wa Shugaba Buhari Yasa Suke Amince da Zaɓinsa...
Shugaban APC: Girmamawan da Gwamnoni ke wa Shugaba Buhari Yasa Suke Amince da Zaɓinsa - Gwamna Abdullahi Sule
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce girmamawan da gwamnoni ke wa Buhari yasa suka amince da zaɓinsa.
An kai ruwa rana...
Fadar Vatican za ta Iya Taka Rawa Wajen Kawo Karshen Yakin da Rasha Take...
Fadar Vatican za ta Iya Taka Rawa Wajen Kawo Karshen Yakin da Rasha Take yi da mu - Shugaban Ukraine
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi magana da Fafaroma Francis sanna ya ce fadar Vatican za ta iya taka rawa...
Ma’aikatar Bada Agaji ta Kafa Cibiyoyi Takwas Domin Kula da Wadanda su ke Sansanin...
Ma’aikatar Bada Agaji ta Kafa Cibiyoyi Takwas Domin Kula da Wadanda su ke Sansanin Gudun Hijira a Garuruwan Zamfara - Kwamishinan Jahar
Gwamatin Zamfara ta na dawainiya da mutane fiye da 700, 000 da matsalar rashin tsaro ta shafe su.
Ibrahim...
Bayan Tsige ‘Yan Majalisa 20: ‘Yan Sanda Sun Mamaye Harabar Majalisar Dokokin Jahar Cross...
Bayan Tsige 'Yan Majalisa 20: 'Yan Sanda Sun Mamaye Harabar Majalisar Dokokin Jahar Cross River
An tsaurara matakan tsaro a harabar majalisar dokokin jihar Cross River.
Hakan ya biyo bayan tsige yan majalisa 20 da babbar kotun tarayya da ke Abuja...
APC Zuwa PDP: Masoyin ɗan Siyasa ya Salwanta Rayuwarsa Gurin Murnar Sauya Shekar Uban...
APC Zuwa PDP: Masoyin ɗan Siyasa ya Salwanta Rayuwarsa Gurin Murnar Sauya Shekar Uban Gidansa a Abuja
Wani masoyi ɗan gani kasheni na shugaban karamar hukuma a Abuja ya rasa rayuwarsa sanadiyyar hatsarin mota.
Mutumin ya rasu ne yayin da suke...
Gwamna Zulum ya Bawa Leburori 846 Kyautar 62m
Gwamna Zulum ya Bawa Leburori 846 Kyautar 62m
Zulum ya yiwa leburori masu aikin kwasan lodin kaya a Bolori Stores goma ta alkhairi ranar Litinin.
Leburori sama da dari takwas sun samu kudi duba hamsin zuwa dubu dari don jan jari.
Daya...
Tsohon Firaministan Mali Soumeylou Boubeye Maiga ya Mutu
Tsohon Firaministan Mali Soumeylou Boubeye Maiga ya Mutu
Tsohon firaministan Mali Soumeylou Boubèye Maïga - wanda ke fuskantar shari'a saboda tuhumar da ake masa ta cin hanci da rashawa - ya mutu yana mai shekara 67 da haihuwa.
Mista Maiga ya...
Na Janye Daga Neman Takarar Shugbancin Jam’iyyar APC – Ali Modu Sheriff
Na Janye Daga Neman Takarar Shugbancin Jam'iyyar APC - Ali Modu Sheriff
Tsohon gwamnan Borno da ke arewa maso gabas, Ali Modu Sheriff, ya ce ya janye daga takarar neman shugbancin jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Modu Sheriff ya faɗa...






















