Home SIYASA Page 82

SIYASA

Bayan Tsige ‘Yan Majalisa 20: ‘Yan Sanda Sun Mamaye Harabar Majalisar Dokokin Jahar Cross...

0
Bayan Tsige 'Yan Majalisa 20: 'Yan Sanda Sun Mamaye Harabar Majalisar Dokokin Jahar Cross River An tsaurara matakan tsaro a harabar majalisar dokokin jihar Cross River. Hakan ya biyo bayan tsige yan majalisa 20 da babbar kotun tarayya da ke Abuja...

APC Zuwa PDP: Masoyin ɗan Siyasa ya Salwanta Rayuwarsa Gurin Murnar Sauya Shekar Uban...

0
APC Zuwa PDP: Masoyin ɗan Siyasa ya Salwanta Rayuwarsa Gurin Murnar Sauya Shekar Uban Gidansa a Abuja Wani masoyi ɗan gani kasheni na shugaban karamar hukuma a Abuja ya rasa rayuwarsa sanadiyyar hatsarin mota. Mutumin ya rasu ne yayin da suke...

Gwamna Zulum ya Bawa Leburori 846 Kyautar 62m

0
Gwamna Zulum ya Bawa Leburori 846 Kyautar 62m Zulum ya yiwa leburori masu aikin kwasan lodin kaya a Bolori Stores goma ta alkhairi ranar Litinin. Leburori sama da dari takwas sun samu kudi duba hamsin zuwa dubu dari don jan jari. Daya...

Tsohon Firaministan Mali Soumeylou Boubeye Maiga ya Mutu

0
Tsohon Firaministan Mali Soumeylou Boubeye Maiga ya Mutu Tsohon firaministan Mali Soumeylou Boubèye Maïga - wanda ke fuskantar shari'a saboda tuhumar da ake masa ta cin hanci da rashawa - ya mutu yana mai shekara 67 da haihuwa. Mista Maiga ya...

Na Janye  Daga Neman Takarar  Shugbancin Jam’iyyar APC – Ali Modu Sheriff

0
Na Janye  Daga Neman Takarar  Shugbancin Jam'iyyar APC - Ali Modu Sheriff   Tsohon gwamnan Borno da ke arewa maso gabas, Ali Modu Sheriff, ya ce ya janye daga takarar neman shugbancin jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya. Modu Sheriff ya faɗa...

Dalilin da Yasa na Waskawa Matar Gwamna Obiano Mari – Matar Ojukwu

0
Dalilin da Yasa na Waskawa Matar Gwamna Obiano Mari - Matar Ojukwu Ambasada Bianca Ojukwu, matar marigayi Chukwuemeka Ojukwu ta bayyana abinda ya faru tsakaninta da matar tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano. Yayinda bikin rantsar da sabon gwamnan jihar Anambra...

Kotu ta Bawa Jam’iyyar APC Ranar da Zata Gudanar da Babban Taronta na Kasa

0
Kotu ta Bawa Jam'iyyar APC Ranar da Zata Gudanar da Babban Taronta na Kasa Wata babbar kotu a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta yanke hukuncin kyale jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa a...

Tunani da Nazarin Rasha Zai Inganta Bayan Wannan Rikicin- Ministan Harkokin Wajen Rasha

0
Tunani da Nazarin Rasha Zai Inganta Bayan Wannan Rikicin- Ministan Harkokin Wajen Rasha   Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya yi bayani kan tattalin arzikin Rasha: "Za mu jure ma takunkuman - mun jure ma irin wadannan matsalolin ciki tarihinmu." Ya...

Yankin da Magajin Shugaba Buhari Zai Fito a 2023 – Gwamna El-Rufa’i

0
Yankin da Magajin Shugaba Buhari Zai Fito a 2023 - Gwamna El-Rufa'i Gwamnan Kaduna, Malam El-Rufai ya ce APC na tsammanin ɗan takarar da zata tsayar ya fito daga kudancin kasar nan. Gwamnan ya ce duba da kai kujerar shugaban jam'iyya...

Watan da Za a Fara Kamfe – INEC

0
Watan da Za a Fara Kamfe - INEC   Hukumar zabe mai cin gashin kai a Najeriya, INEC ta ce nan da kusan watanni shida za a fara kamfe. Daga ranar 28 ga watan Satumba za a bada dama domin a fara...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta