Home SIYASA Page 81

SIYASA

Bola Tinubu ya Bawa LASU Gudumawar Naira 1bn

0
Bola Tinubu ya Bawa LASU Gudumawar Naira 1bn Tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ba da gudummawar Naira biliyan 1 don gina cibiyar jagoranci a jami’ar jihar ta Legas. Mataimakin shugaban jami'ar ta jihar Legas ne ya sanar...

PDP Zuwa APC: Kotu ta Dage Zaman Shari’a Kan Sauya Shekar Gwamnan Jahar Cross...

0
PDP Zuwa APC: Kotu ta Dage Zaman Shari'a Kan Sauya Shekar Gwamnan Jahar Cross River   Babban kotun tarayya dake Abuja ta dage zaman shari'a kan karar da jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shigar na kwace kujerar Gwamnan jihar Cross...

Kungiyar YBN ta kaddamar da Karin Reshe Uku a Tafiyar ta

0
Kungiyar YBN ta kaddamar da Karin Reshe Uku a Tafiyar ta Kungiyar tallata takarar shugabancin kasa ta Gwamna Yahaya Bello,wato Yahaya Bello Network (YBN) sun kaddamar da karin reshina guda 3 a karkashin kungiyar,wannan na zama karin azamar zurfafa kyakkyawar...

Babu Takarar da Zan Fito a 2023 – Babatunde Fashola

0
Babu Takarar da Zan Fito a 2023 - Babatunde Fashola Ministan ayyuka da gidaje a Najeriya, Babatunde Fashola, ya ce babu takarar da zai fito a 2023 sai ta shugabancin gidansa. Ƙungiyoyi da dama sun jima suna kira ga Fashola ya...

Shugaba Buhari Zai Gana da Jiga-Jigan Sanatocin APC a Abuja

0
Shugaba Buhari Zai Gana da Jiga-Jigan Sanatocin APC a Abuja Bayan ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC, shugaba Buhari zai gana da jiga-jigan sanatocin APC a Abuja. Rahoton da muka samo daga majiya ya bayyana cewa, za su yi zaman ne da...

Gwamna Obaseki ya Kori Ma’aikata 513 Daga Bakin Aiki

0
Gwamna Obaseki ya Kori Ma'aikata 513 Daga Bakin Aiki   Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya amince da korar ma'aikata 513 daga bakin aiki waɗan da ke sashin harkokin wasanni. A wani kundi mai ɗauke da sanarwan korar ma'aikatan, gwamnan ya ce...

Da Fadin Cigaba a Baki Zai Kawo Cigaba, da Mun Kasance Kasa Mafi Cigaba...

0
Da Fadin Cigaba a Baki Zai Kawo Cigaba, da Mun Kasance Kasa Mafi Cigaba a Duniya - Tinubu   Jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya bayyana cewa lokaci ya yi da ya kamata yan Najeriya su fadawa juna gaskiya. Asiwaju Bola Tinubu,...

Shugaban APC: Girmamawan da Gwamnoni ke wa Shugaba Buhari Yasa Suke Amince da Zaɓinsa...

0
Shugaban APC: Girmamawan da Gwamnoni ke wa Shugaba Buhari Yasa Suke Amince da Zaɓinsa - Gwamna Abdullahi Sule   Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce girmamawan da gwamnoni ke wa Buhari yasa suka amince da zaɓinsa. An kai ruwa rana...

Fadar Vatican za ta Iya Taka Rawa Wajen Kawo Karshen Yakin da Rasha Take...

0
Fadar Vatican za ta Iya Taka Rawa Wajen Kawo Karshen Yakin da Rasha Take yi da mu - Shugaban Ukraine   Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi magana da Fafaroma Francis sanna ya ce fadar Vatican za ta iya taka rawa...

Ma’aikatar Bada Agaji ta Kafa Cibiyoyi Takwas Domin Kula da Wadanda su ke Sansanin...

0
Ma’aikatar Bada Agaji ta Kafa Cibiyoyi Takwas Domin Kula da Wadanda su ke Sansanin Gudun Hijira a Garuruwan Zamfara - Kwamishinan Jahar   Gwamatin Zamfara ta na dawainiya da mutane fiye da 700, 000 da matsalar rashin tsaro ta shafe su. Ibrahim...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta