Labarai

‘Yancin Algeria Daga Faransa: Macron ya Nemi Afuwar Harkis Wanda ya yi Yakin

0
'Yancin Algeria Daga Faransa: Macron ya Nemi Afuwar Harkis Wanda ya yi Yakin   Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya nemi afuwa kan Harkis-r wanda ya yi yakin neman 'yancin Algeria daga Faransa. Mista Macros a fusace ya ce Faransa ce ta kasa...

Bincike ya Gano Cewa Har Yanzu ba a Soma Aikin Tashar Wutar Lantarkin Mambila...

0
Bincike ya Gano Cewa Har Yanzu ba a Soma Aikin Tashar Wutar Lantarkin Mambila ba   Shekaru kusan 40 da bada kwangilar Mambila, har yanzu babu abin da aka tabuka. Idan aikin ya kammala, Najeriya za ta samu karin karfin wuta na...

Iyakar Amurka da Mexico: An Kwashe Mutanen da Suka Yada Zango a ƙarƙashin Gada

0
Iyakar Amurka da Mexico: An Kwashe Mutanen da Suka Yada Zango a ƙarƙashin Gada   An kwashe ɗaruruwan mutanen da suka yada zango ƙarƙashin wata gada da ke iyakar Amurka da Mexico da niyyar shiga Amurka a matsayin ƴan ci rani...

Olusegun Obasanjo ya Magantu Kan Bashin da Shugaba Buhari Zai Karbo

0
Olusegun Obasanjo ya Magantu Kan Bashin da Shugaba Buhari Zai Karbo   Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya mayar da martani ga shirin shugaba Muhammadu Buhari na karbo sababbin rance, yana mai cewa yin aro don tara bashi ga ƴan gobe...

Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 6 a ƙauyen ƙaramar Hukumar Tangaza Dake...

0
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 6 a ƙauyen ƙaramar Hukumar Tangaza Dake Sokoto   Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai sabon hari ƙauyen ƙaramar hukumar Tangaza, inda suka hallaka mutum shida. Rahotanni sun tabbatar da cewa miyagun maharan sun...

Gwamna Matawalle ya Bayyana Cewa Babu Ranar Maida Sabis a  Zamfara

0
Gwamna Matawalle ya Bayyana Cewa Babu Ranar Maida Sabis a  Zamfara   Gwamna Bello Matawalle na jahar Zamfara, ya bayyana cewa babu ranar maida hanyoyin sadarwa a jaharsa. Matawalle yace gwamnatinsa zata cigaba da tattaunawa da hukumomin tsaro lokaci bayan lokaci domin...

NNPC: Shugaba Buhari ya Nada Darektocin Hukumar Gudanarwar kamfanin

0
NNPC: Shugaba Buhari ya Nada Darektocin Hukumar Gudanarwar kamfanin   Shugaba Muhammadu Buhari, a matsayinsa na Ministan harkokin man fetur ya bayar da umarnin mayar da kamfanin mai na NNPC a matsayin wanda zai iya ba da dama a zuba hannun...

Jiragen Yaƙi da Gwamnatin Najeriya ta Siya Daga Amurka 6 Sun Taho Najeriya

0
Jiragen Yaƙi da Gwamnatin Najeriya ta Siya Daga Amurka 6 Sun Taho Najeriya   Rahotanni sun bayyana cewa jiragen yaƙi guda 6 ƙirar A-29 Super Tucano da Najeriya ta siya daga Amurka sun taho Najeriya. Tun a watan Fabrairun 2018 ne gwamnatin...

Fursunoni a Afghanistan na Pul-e-Charkhi Sun Tsere

0
Fursunoni a Afghanistan na Pul-e-Charkhi Sun Tsere   Gidan yari mafi girma a Afghanistan na Pul-e-Charkhi wanda a baya kafin Taliban ta kwace Kabul, ke dauke da dubban fursunoni, a yanzu ya kasance babu kowa a cikinsa. Wasu hotuna da BBC ta...

Abubuwa Game da Marigayi Dr Obadiah Mailafia

0
Abubuwa Game da Marigayi Dr Obadiah Mailafia   A yau ne aka samu mummunan labarin mutuwar wani jigo a Najeriya, tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailfaia. Ya taka rawa a Najeriya ta fuskoki da dama. A cikin wannan rahoton...

Labarai

Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas