Fursunoni a Afghanistan na Pul-e-Charkhi Sun Tsere

 

Gidan yari mafi girma a Afghanistan na Pul-e-Charkhi wanda a baya kafin Taliban ta kwace Kabul, ke dauke da dubban fursunoni, a yanzu ya kasance babu kowa a cikinsa.

Wasu hotuna da BBC ta samu kwanan nan na cikin gidan yarin sun nuna cewa babu alamun fursunonin wadanda manyan masu laifi ne.

Ran 15 ga watan Agusta ne fursunonin suka tsere a dai-dai lokacin da taliban suka shiga Kabul.

Wasu daga cikin fursunonin mambobin kungiyar al-Qaeda da ISIS ne.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here