Muna Shirin Rage Dogaro da Arzikin Gas na Rasha – Tarayyar Turai
Muna Shirin Rage Dogaro da Arzikin Gas na Rasha - Tarayyar Turai
Kungiyar tarayyar Turai ta ce tana shirin rage dogaro kacokan akan gas din Rasha da kaso biyu bisa uku kafin nan da karshen shekarar da muke ciki.
Kwamishinonin kungiyar...
EU za ta Fara Aika Makamai Zuwa Ukraine
EU za ta Fara Aika Makamai Zuwa Ukraine
Ƙungiyar Tarayyar Turai ta European Union (EU) ta sanar da cewa za ta fara aika makamai zuwa Ukraine.
Wannan ne karon farko da EU za ta yi hakan a tarihinta.
Da take magana yayin...
Mutane 8 ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Kasuwar Shanu – Gwamnatin Abia
Mutane 8 'Yan Bindiga Suka Kashe a Kasuwar Shanu - Gwamnatin Abia
Mutum aƙalla takwas ne 'yan bindiga suka kashe a kasuwar shanu ta Jihar Abiya da ke kudu maso kudancin Najeriya ranar Talata, kamar yadda gwamnatin jihar ta tabbatar.
Jaridar...
Ambaliyar Ruwa: Mutane 18 Sun Rasa Rayukansu a Kasar Brazil
Ambaliyar Ruwa: Mutane 18 Sun Rasa Rayukansu a Kasar Brazil
Ambaliyar ruwa da mamakon ruwan sama da ake tafkawa da zabtarewar kasa sun halaka mutum 18 a biranen Rio de Janeiro da Petropolis na kasar Brazil.
Masu aikin ceto sun duƙufa...
Kungiyar MOPPAN ta Ja Kunnen ‘Yan Kannywood Kan Tone-Tone da Suke Yiwa Junansu a...
Kungiyar MOPPAN ta Ja Kunnen 'Yan Kannywood Kan Tone-Tone da Suke Yiwa Junansu a Shafukan Soshiyal Midiya
Kungiyar MOPPAN ta gargadi yan Kannywood da su janye daga yiwa junansu tone-tone a shafukan soshiyal midiya.
MOPPAN ta bukaci yan fim da su...
Shin da Gaske Tsohon Sarki Sanusi II Zai Kawo Ziyara Jahar Kano ?
Shin da Gaske Tsohon Sarki Sanusi II Zai Kawo Ziyara Jahar Kano ?
Manyan masu ruwa da tsaki da masanan tsaro sun bayyana damuwarsu game da jita-jitar tsohon Sarki zai kai ziyara jihar Kano.
Gwamnatin jihar ta bayyana cewa a halin...
Kungiyar ASUU ta yi Watsi da Matsayin Farfesa da Aka Bai wa Pantami
Kungiyar ASUU ta yi Watsi da Matsayin Farfesa da Aka Bai wa Pantami
Abuja-Ƙungiyar malaman jami'o'i ASUU ta yi watsi da matsayin Farfesa da aka bai wa ministan harkokin sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Dakta Isa Pantami.
Punch ta rahoto cewa...
Shugaban Hukumar NITDA, Malam Kashif Ya Ɗauki Nauyin Koyawa Masu Buƙata Ta Musamman Sana’o’in...
Shugaban Hukumar NITDA, Malam Kashif Ya Ɗauki Nauyin Koyawa Masu Buƙata Ta Musamman Sana’o’in Dogaro Da Kai
A ƙoƙarinsa na ci gaba da samarwa ɗimbin al’ummomi daban-daban hanyoyin dogaro da kai, Shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA),...
Boye N19.3bn: Gwamnatin Jahar Kogi ta Kai EFCC Kotu
Boye N19.3bn: Gwamnatin Jahar Kogi ta Kai EFCC Kotu
Gwamnatin jahar Kogi ta je kotu a kan zargin EFCC na cewa ta boye wasu Naira biliyan 19.3 a banki.
Babban akawun jahar Kogi da wani kwamishina suka kai karar hukumar EFCC...
Rahoto ya Bayyana Yadda Afirka ta Kudi ta Gawurta Wajen Aikata Laifuka
Rahoto ya Bayyana Yadda Afirka ta Kudi ta Gawurta Wajen Aikata Laifuka
Alƙaluman aikata laifuka na baya-bayan nan da aka fitar na Afirka ta Kudu "abu ne mai muni kamar na baya", a cewar Ministan Harkokin 'Yan Sanda Bheki Cele.
Kamar...