Labarai

China da Taiwan: Rashin Jituwa Tsakanin Kasashen 2 ya Kara Tsanani Cikin Shekaru 40

0
China da Taiwan: Rashin Jituwa Tsakanin Kasashen 2 ya Kara Tsanani Cikin Shekaru 40   Rashin jituwa tsakanin China da Taiwan ya yi tsanani a cikin shekaru 40, a cewar ministan tsaron Taiwan din, inda ya yi gargadin cewa hakan na...

DPR: An Rushe Hukumar Man Fetur a Najeriya

0
DPR: An Rushe Hukumar  Man Fetur a Najeriya   Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin mambobin kwamatin zartarwa na hukumar Nigerian Upstream Regulatory Commission da ke kula da ayyukan man fetur a ƙasar. Amincewar ta biyo bayan kammala nazarin wani rahoto...

Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma’aikatansa Daga Yankin

0
Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma'aikatansa Daga Yankin   Masu zanga zanga a Peru sun karɓe iko da wata cibiyar mai da ke kusa da wani gandun daji a kusa da Amazon. Masu zanga -zangar sun ce gwamnati ta gaza cika...

Shine ko Wayar ka/ki na ‘Daya Daga Cikin Wanda Manhajar WhatsApp Zata Daina...

0
Shine ko Wayar ka/ki  na 'Daya Daga Cikin Wanda Manhajar WhatsApp Zata Daina yi a Watan Nuwamba ?   Miliyoyin wayoyi a fadin duniya na gab da daina WhatsApp daga Nuwamban shekarar nan. Manhajar WhatsApp ta shahara cikin al'umma inda kusan kowa...

Kamfanin Google Zai Zuba Hannayen Jari a Afrika

0
Kamfanin Google Zai Zuba Hannayen Jari a Afrika   Kamfanin Google ya sanar da zuba hanayen jarin dala biliyan guda a Afirka a wani ɓangaren na bunkasa ayyukansa a nahiyar. Shugaban kamfanin Sundar Pichai ya ce za a kashe waɗannan kudade ne...

‘Yan Kasuwar Kawo ta Jahar Kaduna Sun Bijirewa Umarnin Gwamnatin Jahar

0
'Yan Kasuwar Kawo ta Jahar Kaduna Sun Bijirewa Umarnin Gwamnatin Jahar 'Yan kasuwa masu cin kasuwar mako-mako a kasuwar Kawo ta jahar Kaduna sun bijirewa gwamnatin jahar. Wasu daga ciki sun fito domin ci gaba da kasuwancin da suka saba na...

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Bayyana Yadda ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 34

0
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Bayyana Yadda ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 34   'Yan sandan Najeriya sun ce sun kama wani gungun masu satar mutane da ke zuwa har tashoshin mota suna kafa tarko ga matafiya. Ta ce gungun na...

Hukumar NCC ta ƙayyade Mafi ƙarancin Shekarun Mallakar Layin Waya a Najeriya

0
Hukumar NCC ta ƙayyade Mafi ƙarancin Shekarun Mallakar Layin Waya a Najeriya   Hukumar sadarwa ta NCC a Najeriya ta hana yi wa 'yan ƙasar da shekarunsu bai kai 18 ba rajistan layukan waya. A wani rahoto da ta wallafa hukumar NCC...

Majalisar Dattawa na Barazanar Bayar da Umarnin Damko Shugaban NDLEA da NSA

0
Majalisar Dattawa na Barazanar Bayar da Umarnin Damko Shugaban NDLEA da NSA   Majalisar dattawa na barazanar bayar da umarnin damko shugaban NDLEA, Buba Marwa da NSA Babagana Monguno. Majalisar ta ce ta tura wa ofishin NSA da hukumar NDLEA gayyata amma...

EFCC ta Kama Matar Gwamnan Kano: Gwamnatin Jahar ta yi Martani Kan Batun

0
EFCC ta Kama Matar Gwamnan Kano: Gwamnatin Jahar ta yi Martani Kan Batun   Gwamnatin jahar Kano ta yi martani kan batun kame matar gwamnan jahar Kano, Hajiya Hafsat. Ganduje - Gwamnatin Kano ta ce, ba a kame ta ko tsare ta...

Labarai

Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas