Labarai

Babbar Kotu Dake Zamanta a Minna ta Umarci Mohammed Barau Kontagora ya Daina Kiran...

0
Babbar Kotu Dake Zamanta a Minna ta Umarci Mohammed Barau Kontagora ya Daina Kiran Kansa Sabon Sarkin Sudan na Kontagora. Zaben Sabon Sarkin Kontagora ya bar baya da kura.  Yarimomi 15 sun kai kara kotu kan zargin rashin adalci da magudi.  Gwamnan...

Bamu da Hannu Cikin Dakatar da Sheikh Ibrahim Khalil – Kungiyar Malamai ta Jahar...

0
Bamu da Hannu Cikin Dakatar da Sheikh Ibrahim Khalil - Kungiyar Malamai ta Jahar Kano Wata kungiyar malamai ta jahar Kano ta yi watsi tare da nisanta kanta da dakatar da Sheikh Ibrahim Khalil.  Kamar yadda takardar da ta samu sa...

EFCC ta Gurfanar da Tsohon Shugaban Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke Gusau, Farfesa Magaji...

0
EFCC ta Gurfanar da Tsohon Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Gusau, Farfesa Magaji Garba Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta gurfanar da tsohon shugaban jami'ar tarayya ta Gusau.  EFCC...

Dole Duniya ta Taimakawa Afghanistan – MDD

0
Dole Duniya ta Taimakawa Afghanistan - MDD Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya ce dole ne duniya ta dauki mataki don kaucewa rugujewar Afghanistan ta hanyar shigar da kudi kai tsaye cikin tattalin arzikinta. Wakilin BBC ya ce...

‘Yan IPOB ba su Kai ‘Yan Bindigan Arewa Gurbacewa ba – Gwamna Okezie Ikpeazu

0
'Yan IPOB ba su Kai 'Yan Bindigan Arewa Gurbacewa ba - Gwamna Okezie Ikpeazu Okezie Ikpeazu, gwamnan jahar Abia ya tabbatar da cewa a shirye ya ke da ya tattauna da 'yan awaren IPOB.  A cewar gwamnan jahar Nnamdi Kanu, 'yan...

Hukumar EFCC ta Tasa Keyar Shugaban KASUPDA, Ismail Umaru Dikko

0
Hukumar EFCC ta Tasa Keyar Shugaban KASUPDA,  Ismail Umaru Dikko Wasu jami’an hukumar EFCC sun shiga hedikwatar KASUPDA a safiyar Litinin.  Ma’aikatan EFCC sun tasa keyar, Malam Ismail Umaru Dikko, sun yi gaba da shi.  An yi gaba da shugaban hukumar yayin...

Amurka ta Bayyana Aniyarta ta Bayar da Agajin Jin Kai ga Afghanistan

0
Amurka ta Bayyana Aniyarta ta Bayar da Agajin Jin Kai ga Afghanistan Kungiyar Taliban ta yi ikirarin cewa Amurka ta bayyana aniyarta ta bayar da agajin jin kai ga Afghanistan. Amurkar ba ta tabbatar da kalaman ba, wadanda suka biyo bayan...

Mutane 41 Sun Mutu Sanadiyyar Rashin Tsaro a Sassan Najeriya 

0
Mutane 41 Sun Mutu Sanadiyyar Rashin Tsaro a Sassan Najeriya  Mutum 41 suka rasa rayukansu sakamakon matsalolin tsaro a sassan Najeriya a makon da ya gabata. Cikin wadanda aka kai wa hari harda wani jami'in tsaron rundunar farar-kaya na SSS guda...

Kisan Masu Zanga-Zanga: Kotu ta Tsare ɗan Minista

0
Kisan Masu Zanga-Zanga: Kotu ta Tsare ɗan Minista Wata kotu a arewacin Indiya ta garkame ɗan wani ministan gwamnati, wanda ake zargi da hannu a mutuwar manoma hudu yayin zanga -zanga makon da ya gabata a Uttar Pradesh. Ashish Mishra, wanda...

Layukan MTN Sun dawo aiki, Bayan Sa’o’i 4 da Daukewa

0
Layukan MTN Sun dawo aiki, Bayan Sa'o'i 4 da Daukewa Mutane sun tabbatar da dawowar layukansu bayan awanni hudu sun kasa amfani da su.  Yayinda suka ce sun yi asarar kudade, wasu sun ce sun wahala matuka.  Wasu kuwa sun yi addu'an...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno