Labarai

Taliban: Ƙungiyar ta Amince ta yi Aiki da Yarjejeniyar da ta ƙulla da Amurka

0
Taliban: Ƙungiyar ta Amince ta yi Aiki da Yarjejeniyar da ta ƙulla da Amurka Ƙungiyar Taliban ta ce ta amince Amurka ta yi aiki da yarjejeniyar zaman lafiyar da suka yi a bara. Wannan na zuwa ne bayan ganawar gaba da...

‘Ƴan bindiga sun Hallaka Mutum 21 a Sokoto

0
'Ƴan bindiga sun Hallaka Mutum 21 a Sokoto Rahotanni Sokoto da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce akalla mutum 21 aka kashe a harin da ƴan bindiga suka kai a yankin Sabon Birni. Ƴan bindiga sun buɗe wuta ne...

Kama Sojoji 7 Masu Alaƙa da ‘Yan Fashi: Rundunar ‘Yan Sandan Zamfara ta...

0
Kama Sojoji 7 Masu Alaƙa da 'Yan Fashi: Rundunar 'Yan Sandan Zamfara ta ƙaryata Rahotannin Rundunar ƴan sandan jahar Zamfara ta ƙaryata rahotannin da ke cewa ta kama wasu jami’an sojoji guda bakwai da ake zargi suna da alaƙa da...

‘Yan Sakai Sun Kashe Mutane 10 da Limamin Masallaci a Jahar Sokoto

0
'Yan Sakai Sun Kashe Mutane 10 da Limamin Masallaci a Jahar Sokoto Yan sakai, waɗanda gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya haramta sun kashe wani limami da wasu mutum 10. Rahotanni sun bayyana cewa an kashe mutanen ne baki ɗayansu a kasuwa,...

Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga a Dazukan Sokoto da Katsina

0
Sojojin Najeriya Sun Hallaka 'Yan Bindiga a Dazukan Sokoto da Katsina   Sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka ɓarayin daji da dama tare da lalata maɓoyarsu a dazukan jahohin Sokoto da Katsina a yankin arewa maso yamma, kamar yadda jaridar intanet...

Ya Kamata Mutane su Saba da Tsadar Kayan Masarufi – Miguel Patricio

0
Ya Kamata Mutane su Saba da Tsadar Kayan Masarufi - Miguel Patricio   Shugaban daya daga cikin manyan kamfanonin samar da kayan abinci na duniya na Kraft Heinz, ya ce ya kamata mutane su saba da tsadar kayan masarufi. Miguel Patricio ya...

Majalisar Dokokin Amurka ta Bai wa Gwamnatin ƙasar Damar ƙara Yawan Bashin da ya...

0
Majalisar Dokokin Amurka ta Bai wa Gwamnatin ƙasar Damar ƙara Yawan Bashin da ya Kamata ta Ciwo   'Yan majalisar dokokin Amurka ta bai wa gwamnatin kasar dama ta dan lokaci domin ƙara yawan bashin da a ƙa'ida ya kamata ta...

China da Taiwan: Rashin Jituwa Tsakanin Kasashen 2 ya Kara Tsanani Cikin Shekaru 40

0
China da Taiwan: Rashin Jituwa Tsakanin Kasashen 2 ya Kara Tsanani Cikin Shekaru 40   Rashin jituwa tsakanin China da Taiwan ya yi tsanani a cikin shekaru 40, a cewar ministan tsaron Taiwan din, inda ya yi gargadin cewa hakan na...

DPR: An Rushe Hukumar Man Fetur a Najeriya

0
DPR: An Rushe Hukumar  Man Fetur a Najeriya   Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin mambobin kwamatin zartarwa na hukumar Nigerian Upstream Regulatory Commission da ke kula da ayyukan man fetur a ƙasar. Amincewar ta biyo bayan kammala nazarin wani rahoto...

Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma’aikatansa Daga Yankin

0
Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma'aikatansa Daga Yankin   Masu zanga zanga a Peru sun karɓe iko da wata cibiyar mai da ke kusa da wani gandun daji a kusa da Amazon. Masu zanga -zangar sun ce gwamnati ta gaza cika...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno