Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma’aikatansa Daga Yankin

 

Masu zanga zanga a Peru sun karɓe iko da wata cibiyar mai da ke kusa da wani gandun daji a kusa da Amazon.

Masu zanga -zangar sun ce gwamnati ta gaza cika alkawuran samar da kuɗin da za a iya amfani da shi don inganta fannin lafiya da ilimi, da kuma tsaftace wuraren da malalar mai ta gurbata.

Kamfanin mai na jahar Petro-peru ya ce ya kwashe ma’aikatansa daga yankin.

‘Yan Peru sun daɗe suna fushinsu, kan yadda suke ganin kasar ta kakare a wuri guda.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here