‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Amurkawa 15 a Haiti
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Amurkawa 15 a Haiti
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wani rukunin ma'aikatan addinin Kirista na sa-kai kuma Amurkawa a ƙasar Haiti, waɗanda suka haɗa da iyalansu ciki har da yara.
Mutum 15 aka...
Shirin Nukiliya: Babban jami’in EU Zai Ziyarci Tehran
Shirin Nukiliya: Babban jami'in EU Zai Ziyarci Tehran
A wannan Alhamis din ne babban mai sanya ido na tarayyar turai kan Iran zai ziyarci Tehran, don roƙon ƙasar ta sake shiga tattaunawa a Vienna kan shirinta na nukiliya.
Enrique Mora yana...
Yadda Tsadar Gas ya Maida ‘Yan Najeriya Amfani da Icce ko Gawayi Gurin Girki
Yadda Tsadar Gas ya Maida 'Yan Najeriya Amfani da Icce ko Gawayi Gurin Girki
Mazauna yankin Makurdi na jahar Benue sun koma girki da icce da gawayi sakamakon tashin tsananin tsadar gas din girki.
Rahotanni na cewa ana sayar da tukunyar...
Shirinta na nukiliya: Mun Shirya Amfani da Wasu Hanyoyi na Daban na Hukunta Iran...
Shirinta na nukiliya: Mun Shirya Amfani da Wasu Hanyoyi na Daban na Hukunta Iran - Amurka
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce sun shirya amfani da wasu hanyoyi na daban na hukunta Iran matsawar ta ci gaba da...
Mun Shirya wa Zaben Anambra – Janar Usman Alkali Baba
Mun Shirya wa Zaben Anambra - Janar Usman Alkali Baba
Sifeta Janar na Yan sandan Najeriya ya ce rundunarsa ta shirya tsaf don ganin cewa an gudanar da zabe cikin lumana a jahar Anambra da ke Kudancin kasar.
IGP Usman Alkali...
Alamu na Nuna za a Maida wa INTELS Kwangilar Tsaron Jiragen Ruwa
Alamu na Nuna za a Maida wa INTELS Kwangilar Tsaron Jiragen Ruwa
Bincike ya nuna ana shirin a maida wa INTELS kwangilar tsaron jiragen ruwa.
A 2019 ne NPA ta karbe kwangilar gadin da aka ba kamfanin a tashoshin ruwa Alamu...
Shugabannin Fansho na karkatar da kuɗaɗen Jama’a a Najeriya – EFCC
Shugabannin Fansho na karkatar da kuɗaɗen Jama'a a Najeriya - EFCC
Shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa ya ce shugabannin kamfanonin fansho na karkatar da bilyoyin kudaden mutane a Najeriya.
Ya shaida hakan ne a taron kwanaki biyu da ya ke halartar...
Hukumar Kwastam za ta ƙwace Jirage na ɗaiɗaikun Jama’a 29 a Najeriya
Hukumar Kwastam za ta ƙwace Jirage na ɗaiɗaikun Jama'a 29 a Najeriya
Hukumar kwastam a Najeriya ta yi barazanar ƙwace wasu jirage na ɗaiɗaikun jama'a 29 waɗanda masu su ba su biya kudaden fito ba.
A wani rahoto da ta fitar...
Kasashe Masu Tasowa Sun fi Sauran Jin Radadin Bannar da corona ta yi –...
Kasashe Masu Tasowa Sun fi Sauran Jin Radadin Bannar da corona ta yi - IMF
Asusun bada lamuni na duniya ya yi gargadin cewa akwai rashin tabbas game da farfadowar tattalin arzikin duniya bayan illar da annobar corona ta yi...
‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Gwamna Willie Obiano da Tawagarsa Hari
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Gwamna Willie Obiano da Tawagarsa Hari
Yan bindiga sun kaiwa gwamnan jahar Anambra da tawagarsa hari.
An kwashe sama da awa guda ana artabu tsakaninsu da jami'an tsaro.
Akalla mutum shida sun rasa rayukansu a wannan mumunan hari.
Anambra...





















