Amurka ta Bayyana Aniyarta ta Bayar da Agajin Jin Kai ga Afghanistan
Kungiyar Taliban ta yi ikirarin cewa Amurka ta bayyana aniyarta ta bayar da agajin jin kai ga Afghanistan.
Amurkar ba ta tabbatar da kalaman ba, wadanda suka biyo bayan wata tattaunawa tsakaninsu a Doha.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar ta ce duk da haka tattaunawar da aka yi a karshen mako ta yi armashi kwarai.
Jami’an kasar sun yi kira ga ‘yan Taliban da su mutunta ‘yancin ɗan adam, musamman na mata.
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here