Bankin Duniya Zai Bai wa Najeriya Dala 1.57bn
Bankin Duniya Zai Bai wa Najeriya Dala 1.57bn
Bankin Duniya ya amince da kashe kuɗi dala biliyan 1.57 domin tallafa wa gwamnatin Najeriya wajen inganta ayyukan kyautata rayuwar 'yan ƙasa, da yaƙi da sauyin yanayi, da lafiyar mata.
Za a kashe...
Sojojin Nijar Sun Kashe ƴan Bindiga Sama da 60 Sun ƙwato Shanu 250
Sojojin Nijar Sun Kashe ƴan Bindiga Sama da 60 Sun ƙwato Shanu 250
Sojoji a Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar kashe 'yan bindiga sama da 60 da kuma ƙwato shanu 250 da 'yan bindigar suka sace.
Sojojin sun samu wannan nasara...
Adadin ƴan Bindigan da Muka Kashe a Cikin Wata Uku – Sojojin Najeriya
Adadin ƴan Bindigan da Muka Kashe a Cikin Wata Uku - Sojojin Najeriya
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce ta kashe ƴan bindiga kimanin 792 tsakanin watan Yuli zuwa Satumban da muke ciki.
Cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labaran hedkwatar, Edward...
Mun Kawo Muhimman Tsare-Tsare Domin Gyara Kura-Kuran Baya – Ministan Yaɗa Labarai
Mun Kawo Muhimman Tsare-Tsare Domin Gyara Kura-Kuran Baya - Ministan Yaɗa Labarai
Gwamnatin Najeriya ta ce shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ɗauki wasu matakai da tsare-tsare ne domin gyara wasu kura-kuran da aka tafka a baya domin dawo da tattalin...
Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƙarin Tallafin MDD Kan Ambaliyar Maiduguri
Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƙarin Tallafin MDD Kan Ambaliyar Maiduguri
Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Kashim Shettima ya gana da Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres a shalkwatarta da ke birnin New York na Amurka.
Cikin wani saƙo da kakakin Majalisar...
Ambaliyar Ruwa: Mutane 11 Sun Mutu a Jihar Neja
Ambaliyar Ruwa: Mutane 11 Sun Mutu a Jihar Neja
Mummunar ambaliya ruwa ta yi sanadin mutuwar mutum 11 a jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya, tare da lalata garuruwa masu yawa faɗin ƙananan hukumomi 19 daga cikin 25 da ke...
Gwamnatin Tarayya za ta Raba Keke Napep 2000 Mai Amfani da Gas
Gwamnatin Tarayya za ta Raba Keke Napep 2000 Mai Amfani da Gas
FCT, Abuja - Gwamnatin tarayya ta ce an kammala shirin raba baburin adaidata sahu mai amfani da iskar gas na CNG ga matasan kasar nan 2,000.
Rabon da za...
Cutar Kolera ta Kashe Mutane 430 a Sudan
Cutar Kolera ta Kashe Mutane 430 a Sudan
Fiye da mutum 430 ne suka mutu sakamakon annobar kolera a ƴan watannin da suka gabata, a daidai lokacin da yaƙin basasar ƙasar ke ci gaba a ƙasar, in ji ma'aikatar lafiyar...
Rashin Lafiya: An Saki ɗaruruwan Fursunoni Daga Gidan Yarin DR Congo
Rashin Lafiya: An Saki ɗaruruwan Fursunoni Daga Gidan Yarin DR Congo
An saki fursunoni 1,685 masu fama da rashin lafiya daga gidan yarin Makala da ke Kinsasha, babban birnin ƙasar Dimokuraɗiyyar Jamhuriyar Congo domin rage cunkoso.
A gidan yarin ne a...
Fara Jigilar Man fetur ɗin Dangote Zai Rage Farashin Sufuri da Abinci – CBN
Fara Jigilar Man fetur ɗin Dangote Zai Rage Farashin Sufuri da Abinci – CBN
Babban Bankin Najeriya CBN ya ce fara jigilar man fetur daga matatar man fetur ta Dangote zai rage farashin sufuri da abinci.
Mista Olayemi Cardoso ya bayyana...