Limamin Coci ya Mutu Yayin da Yake Wa’azi Kan Masu Neman Kudin Wuri a...
Limamin Coci ya Mutu Yayin da Yake Wa'azi Kan Masu Neman Kudin Wuri a Jahar Ogun
Rahoto ya bayyana yadda wani Limamin coci ya mutu yayin da yake wa'azi kan masu neman kudin wuri.
An tattaro cewa, limamin ya caccaki mutanen...
Yajin Aiki: Jerin Sunayen ‘Yan Sanda 9 da Sufeto Janar ya Sallama Daga Aiki
Yajin Aiki: Jerin Sunayen 'Yan Sanda 9 da Sufeto Janar ya Sallama Daga Aiki
Hukumar yan sandan Najeriya ta kori jami'anta guda Tara bisa zargin kulla makircin shiga yajin aiki a hukumar.
Wasu alamu a Hedkwatar yan sanda ta ƙasa dake...
Rikicin Rasha da Ukraine: Dubban Mazauna Yankin Donbass na Tsere wa Harin
Rikicin Rasha da Ukraine: Dubban Mazauna Yankin Donbass na Tsere wa Harin
Dubban mazauna yankin Donbass a gabashin Ukraine na tserewa zuwa yammacin ƙasar.
Wakililin BBC Jonathan Beale ya ce sun tarar da wani zungureren cunkoson ababen hawa yayin da tawagarsu...
ɗan Majalisa a Jahar Bauchi ya Nemi a Haramta Daudu a Fili ko kuma...
ɗan Majalisa a Jahar Bauchi ya Nemi a Haramta Daudu a Fili ko kuma a ɓoye
Wani ƙudiri da aka gabatar a gaban Majalisar Wakilan Najeriya da ke son a yi wa Dokar Haramta Auren Jinsi a kwakwarima ya nemi...
Batanci ga Addini: Maganganun Malamai kan Hukuncin da Kotu ta Yankewa Mubarak Bala
Batanci ga Addini: Maganganun Malamai kan Hukuncin da Kotu ta Yankewa Mubarak Bala
Guda cikin malaman Addinin islama Sheik Malam Aminu Abubakar mai Diwani ya yaba da hukuncin da babbar kotun jihar Kano ta yanke kan Mubarak Bala.
Inda yace abu...
Daga Ƙaramar Hukumar Miga
Daga Ƙaramar Hukumar Miga
A ƙoƙarinta na tallafawa al'umma mabuƙata a wannan wata na Ramadan mai albarka, yanzu haka gidauniyar mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), (Malam Inuwa Foundation), ta...
Idan Malamai Basu Fadawa Shugabanni Gaskiya a Munbari ba, a Ina Zasu Fada ?
Idan Malamai Basu Fadawa Shugabanni Gaskiya a Munbari ba, a Ina Zasu Fada ?
Ita gaskiya, gaskiya ce indai gaskiyar ce.
Yayin da aka tozarta gaskiya, ko kuma sai an zabi wanda za'a gayawa gaskiya ma'ana sai masu rauni (Talakawa) za'a...
‘Yan Ta’addan na Hira da Gidajen Rediyo da Jaridu Cikin Harshen Hausa, Amma Har...
'Yan Ta'addan na Hira da Gidajen Rediyo da Jaridu Cikin Harshen Hausa, Amma Har Yanzu ba su San Yadda Hukumomi za su Kama su ba - Shehu Sani
Tsohon dan majalisar dokoki daga Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana...
Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: Harin Wannan Lokaci ya Bambanta – El-Rufai
Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: Harin Wannan Lokaci ya Bambanta - El-Rufai
Gwamnan jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, Nasir Ahmed El-Rufai ya ce 'yan Boko Haram ne suka tsara tare da aiwatar da hari kan jirgin kasa a Abuja...
NITDA ta Ƙaddamar da Shirinta na Noman Zamani a Birnin Tarayya Abuja
NITDA ta Ƙaddamar da Shirinta na Noman Zamani a Birnin Tarayya Abuja
Hukumar (NITDA) ƙarƙashin jagorancin Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), bisa kulawar ma'aikatar sadarwa da tattalin arziƙin zamani, ƙarƙashin jagorancin Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami, (FNCS, FBCS, FIIM), yau...













