Home Taska Page 130

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Bindiga Sun ƙona Sakatariyar ƙaramar Hukuma da Kotun Majistire a Jahar Anambra

0
'Yan Bindiga Sun ƙona  Sakatariyar ƙaramar Hukuma  da Kotun Majistire a Jahar Anambra   Wasu tsagerun yan bindiga sun kone ƙaramar hukuma guda da wata Kotun Majistire a jihar Anambra da daren jiya Lahadi. Wata majiya ta ce maharan sun kona fayil-fayin...

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya Karrama Shugaban Hukumar NITDA Malam Kashifu Inuwa da Lambar...

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya Karrama Shugaban Hukumar NITDA Malam Kashifu Inuwa da Lambar Yabo   A wani mataki na yabawa da ƙwazo, juriya, aiki tuƙuru, gami da ƙoƙarinsa na ciyar da Nageriya gaba kan harkokin fasahar zamani Mai girma shugaban ƙasa,...

Ɗiyar Solomon Ewuga Ta Mutu Tare da Mutane 11 Sanadiyyar Hatsarin Jirgi

0
Ɗiyar Solomon Ewuga Ta Mutu Tare da Mutane 11 Sanadiyyar Hatsarin Jirgi Ɗiyar tsohon ministan Abuja kuma jigo a PDP, Solomon Ewuga, da ke aikin tuƙin jirgin sama ta mutu tare da wasu mutum 11 a haɗarin jirgi. Bayanai sun nuna...

Batanci ga Annabi(S.A.W): An Kama Ɗaliban da Suka Kashe Ɗalibar Kwalejin Ilimin Shehu Shagari

0
Batanci ga Annabi(S.A.W): An Kama Ɗaliban da Suka Kashe Ɗalibar Kwalejin Ilimin Shehu Shagari   A yau ne wani bidiyo ya karade kafafen sada zumunta inda wasu matasa suka kashe tare da kone wata daliba a Sokoto. Lamarin ya faru ne sakamakon...

Bam ya Tashi a Jahar Kogi

0
Bam ya Tashi a Jahar Kogi Kogi- Akalla mutum uku ake fargabar sun rasa rayuwarsu kuma wasu da dama suka jikkata yayin da wani Bam ya tashi a Kabba, jihar Kogi da daren ranar Laraba. Daily Trust ta rahoto cewa lamarin...

Trader Moni: Taimakon ‘Yan Kasuwa Don Cika Burin su

0
Trader Moni: Taimakon 'Yan Kasuwa Don Cika Burin su Kariyar zamantakewa hanya ce mai bangarori daban-daban da bangarorin horo daban-daban wanda ke bayar da gudummawa. kwarai da gaske, wajan ganin cewa an rage talauci, da inganta manufofin gwamnati don ci gaba...

Batanci ga Annabi(S.A.W) : An Rufe Kwalejin Ilmin Shehu Shagari

0
Batanci ga Annabi(S.A.W) : An Rufe Kwalejin Ilmin Shehu Shagari Hukumomi a kwalejin ilmin Shehu Shagari sun umurci dukkan daliban makarantar su koma gida. Jawabi ya nuna cewa an rufe kwalejin ilmin har ila ma sha'aLLahu sakamakon abinda ya faru da...

Batanci ga Annabi Muhammad(S.A.W): Daliban Kwalejin Ilimin Shehu Shagari Sun Kashe Daliba

0
Batanci ga Annabi Muhammad(S.A.W): Daliban Kwalejin Ilimin Shehu Shagari Sun Kashe Daliba Sokoto- An kashe wata dalibar kwalejin ilmin Shehu Shagari dake jihar Sokoto bisa zargin batanci ga Annabi Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata gareshi) 21st CENTURY CHRONICLE ta...

Sunayen Sojoji 6 da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Taraba

0
Sunayen Sojoji 6 da 'Yan Bindiga Suka Kashe a Taraba Yan bindiga sun kashe sojoji shida yayin da suke hanyar su ta zuwa wurin da aka kai hari a Tati, wani ƙauye da ke karamar hukumar Takum, a cewar Kakakin...

‘Yan Ta’addan ISWAP Sun Kashe Kwamandan Shekau

0
'Yan Ta'addan ISWAP Sun Kashe Kwamandan Shekau Rahotannin da ke iso mu sun nuni da cewa, 'yan ta'addan ISWAP sun hallaka kwamandan Shekau a cikin dajin Sambisa. Wannan na zuw ane bayan da 'yan ta'addan suka gano yana shirin tuba tare...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta