Home Taska Page 131

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kungiyar IS ta Saki Bidiyo Mutane 20 da ta yi wa Kisan Gilla a...

0
Kungiyar IS ta Saki Bidiyon Mutane 20 da ta yi wa Kisan Gilla a Borno Ƙungiyar IS ta wallafa wani bidiyo da take ikirarin kashe fararen hula 20 a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya. Ƙungiyar ta masu tayar...

Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Jahar Sokoto

0
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Jahar Sokoto Tsagerun yan bindiga sun sake kai hari kan mutanen gari a yankin ƙaramar hukumar Goronyo da ke jihar Sokoto. Mazauna ƙauyen sun yi kokarin tarbar maharan har suka kashe musu...

Ban Damu ba Don an Saka ni a Jahannama Bayan na Mutu – Elon...

0
Ban Damu ba Don an Saka ni a Jahannama Bayan na Mutu - Elon Musk   Babban attajirin duniya Elon Musk ya girgiza jama’a bayan ya bayyana cewa sam bai damu ba don an saka shi a jahannama bayan ya mutu. Musk...

Ɗan Baiwa Haihuwar Sa’a : Malam kashifu Inuwa Abdullahi Shugaba Abin Koyi

0
Ɗan Baiwa Haihuwar Sa'a : Malam kashifu Inuwa Abdullahi Shugaba Abin Koyi Jagora Nagari! Ƙarfin dogaro ga Allah Ya na daga sirrin samun nasarar Malam Kashif Inuwa a rayuwa, mutum ne wanda Allah Ya tsaye masa a rayuwarsa duba da...

Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa

0
Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa Al'ummar Jihar Jigawa daga ɓangarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi,...

Gidauniyar Malam Inuwa ta ba da Gudunmawar Mota ga Kungiyar Mata Masu Yaki da...

0
Gidauniyar Malam Inuwa ta ba da Gudunmawar Mota ga Kungiyar Mata Masu Yaki da Cin Zarafin Mata da Kananan Yara A ƙoƙarin da ta ke cigaba da yi wajen tallafawa rayuwar al'umma ta ɓangarori daban-daban, gidauniyar Malam Inuwa wacce mai...

Shugaban NITDA ya Halarci Bikin Sallah a Rana ta Biyu a Haɗejia

0
Shugaban NITDA ya Halarci Bikin Sallah a Rana ta Biyu a Haɗejia A cigaba da ziyarar sallah da ya ke yi a mahaifarsa, (Haɗejia, Jihar Jigawa), mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa...

Shugaban NITDA ya Gudanar da Ziyarar Sallah a Mahaifarsa, Haɗejia

0
Shugaban NITDA ya Gudanar da Ziyarar Sallah a Mahaifarsa, Haɗejia   Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), ya gudanar da ziyarar barka da sallah a mahaifarsa, (Haɗejia). A jiya rana ta farko,...

Manyan Hafsoshin Rundunar Kasa da na Sama Sun yi Bikin Karamar Sallah Tare da...

0
Manyan Hafsoshin Rundunar Kasa da na Sama Sun yi Bikin Karamar Sallah Tare da Dakarun su a Fagen Daga... Sun yi Alkawarin Inganta Walwalar Dakarun Babban hafsan sojin k'asan Najeriya Laftanar Janar Faruk Yahaya tare da takwaransa na rundunar sojin...

Gidauniyar Qatar da Tallafawar Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu Kayan Sallah a Jihar...

0
Gidauniyar Qatar da Tallafawar Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu Kayan Sallah a Jihar Jigawa   Gidauniyar ayyukan jinƙai da taimakon al'umma ta ƙasar Qatar ta gudanar da rabon tallafin kayan sallah ɗinkakku ga yara marayu mata da maza sama da...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno