Home Taska Page 132

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Manyan Hafsoshin Rundunar Kasa da na Sama Sun yi Bikin Karamar Sallah Tare da...

0
Manyan Hafsoshin Rundunar Kasa da na Sama Sun yi Bikin Karamar Sallah Tare da Dakarun su a Fagen Daga... Sun yi Alkawarin Inganta Walwalar Dakarun Babban hafsan sojin k'asan Najeriya Laftanar Janar Faruk Yahaya tare da takwaransa na rundunar sojin...

Gidauniyar Qatar da Tallafawar Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu Kayan Sallah a Jihar...

0
Gidauniyar Qatar da Tallafawar Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu Kayan Sallah a Jihar Jigawa   Gidauniyar ayyukan jinƙai da taimakon al'umma ta ƙasar Qatar ta gudanar da rabon tallafin kayan sallah ɗinkakku ga yara marayu mata da maza sama da...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Tsagin APC a Jahar Bayelsa Sunday Frank-Oputu

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Tsagin APC a Jahar Bayelsa Sunday Frank-Oputu Bayelsa- Wasu gungun ‘yan bindiga sun kashe wani shugaban tsagin APC a jihar Bayelsa Sunday Frank-Oputu. The Nation ta tattaro cewa an kashe Frank-Oputu, dan kabilar Igbomotoru ne a...

An Gano Cewa Miyagu na Shirin Kai Hare-Haren Bam da Karamar Sallah – ‘Yan...

0
An Gano Cewa Miyagu na Shirin Kai Hare-Haren Bam da Karamar Sallah - 'Yan Sandan Najeriya   Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fitar da wata sanarwa cewa akwai yiwuwar wasu miyagu su kai hare-haren bam kan al'umma yayin karamar sallah mai...

Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA na Binciken Gidajen Abba Kyari da Rukunin Shaguna a Maiduguri

0
Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA na Binciken Gidajen Abba Kyari da Rukunin Shaguna a Maiduguri Hukumar da ke yaki da masu safarar miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA, ta shafa fenti a jikin wasu gidaje shida da wani katafaren gini mai shaguna...

Kamfanin Gazprom na Kasar Rasha ya Kulle Bututun Iskar Gas Zuwa Kasar Poland da...

0
Kamfanin Gazprom na Kasar Rasha ya Kulle Bututun Iskar Gas Zuwa Kasar Poland da Bulgaria   Kamfanin da ke samar da makamashi na Rasha Gazprom ya sanar cewa ya kulle bututun da ke jigilar iskar gas zuwa kasar Poland da Bulgaria...

‘Yan Sandan Najeriya Sun Kai Samame Cibiyar Hada Bama-Bamai na ‘Yan IPOB

0
'Yan Sandan Najeriya Sun Kai Samame Cibiyar Hada Bama-Bamai na 'Yan IPOB Ƴan sanda a Najeriya sun ce sun kai samame a wata cibiyar da ake hada bama-bamai a jihar Imo da ke kudu maso gabashin kasar, inda ake ci...

Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu 100 Tallafin Turmin Atamfa 

0
Gidauniyar Malam Inuwa ta Rabawa Marayu 100 Tallafin Turmin Atamfa    A ƙoƙarin da ta ke kan cigaba da yi wajen ganin ta kyautatawa marayu a Jihar Jigawa a wannan wata na Ramadan mai albarka, Gidauniyar Malam Inuwa wacce mai girma...

Ministan Sadarwa ya Jagoranci Bikin Tunawa da Ranar Ƙere-Ƙere ta Duniya

0
Ministan Sadarwa ya Jagoranci Bikin Tunawa da Ranar Ƙere-Ƙere ta Duniya Mai girma ministan sadarwa da tattalin arziƙin fasahar zamani, Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami, (FNCS, FBCS, FIIM), ya jagoranci bikin tunawa da zagayowar ranar nazari da ƙirƙira ta Duniya...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 Daga Cikin 26 da Suyi Garkuwa da su...

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 Daga Cikin 26 da Suyi Garkuwa da su a Jahar Kaduna   Yan bindiga sun kashe mutum uku daga cikin 26 da suka sace a garin Unguwan Bulus da ke jihar Kaduna. Wadanda suka yi garkuwa...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta