Home Taska Page 129

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Bindiga Sun Nemi Sojoji su Fice Daga Yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya

0
'Yan Bindiga Sun Nemi Sojoji su Fice Daga Yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya Ƴan bindigar da ake zargi sun kashe ɗan majalisar jihar Anambra a kudancin Najeriya Okechukwu Okoye, sun ba da wa’adin awa 48 sojoji su fice daga yankin...

Dalilin da Yasa na Ajiye Aikina – Jami’in Diflomasiyyar Rasha

0
Dalilin da Yasa na Ajiye Aikina - Jami'in Diflomasiyyar Rasha   Wani jami'in diflomasiyyar Rasha ya ajiye aikinsa saboda mamayar da ƙasar ke yi a Ukraine, yana mai cewa abu ne da bai dace ba. Boris Bondarev, ya ajiye mukamin nea ofishin...

Bincike ya Nuna Mayaƙan Jihadi na Amfani da Makaman Sojin Najeriya,Chadi da Nijar

0
Bincike ya Nuna Mayaƙan Jihadi na Amfani da Makaman Sojin Najeriya,Chadi da Nijar Wani rahoto ya ce makamai da yawa da aka ƙwace daga hannun ƴan bindiga a Nijar sun fito ne daga rumbun ajiyar makamai na wasu ƙasashen Afrika,...

Maryam Abacha ta Maka Gwamnatin Jahar Kaduna a Gaban Kotu

0
Maryam Abacha ta Maka Gwamnatin Jahar Kaduna a Gaban Kotu Matar tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soji, Janar Sani Abacha, Hajiya Maryam Abacha ta maka gwamnatin jihar Kaduna a gaban kotu kan kwace wata kadarar mijinta da gwamnatin tayi...

‘Yan Bindiga Sun Kona Ofishin ‘Yan Sanda Tare da Kashe Mutane 4 a Anambra

0
'Yan Bindiga Sun Kona Ofishin 'Yan Sanda Tare da Kashe Mutane 4 a Anambra Tsagerun ‘Yan bindiga a Anambra sun kashe mutane hudu a wani farmaki da suka kai wurare daba-daban a jihar. Hakazalika, 'yan bindigar sun kona ofishin yan sanda...

Yadda Shugaban Makaranta ya Gudu da kuɗin WAEC ɗin ɗalibai a Jahar Edo

0
Yadda Shugaban Makaranta ya Gudu da kuɗin WAEC ɗin ɗalibai a Jahar Edo   Wani bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta ya nuna yadda aka shanya wasu ɗalibai yayin da suka zo zana jarabawar WAEC. Makasudin haka shi ne shugaban...

Shugaban NITDA ya Buɗe Katafaren Ɗakin Gwaje-Gwajen Ƙirƙira na Ƙasa

0
Shugaban NITDA ya Buɗe Katafaren Ɗakin Gwaje-Gwajen Ƙirƙira na Ƙasa Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamami ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a yau ya buɗe wani katafaren ɗakin zamani na gwaje-gwajen ƙere-ƙeren kayayyakin fasahar sadarwar...

Lambobin Yabo ga Shugaban NITDA

0
Lambobin Yabo ga Shugaban NITDA Hoto Na Farko:- Ƙungiyar Injiniyoyin lantarki, Institute of Electrical and Electronic Engineers (IEEE), ne su ka karrama mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), da lambar...

Hukumar EFCC ta Cafke Babban Akanta Janar na ƙasar Ahmed Idris

0
Hukumar EFCC ta Cafke Babban Akanta Janar na ƙasar Ahmed Idris Hukumar Yaƙi da Masu Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati a Nijeriya EFCC, ta cafke Babban Akanta Janar na ƙasar Ahmed Idris bisa zargin karkatar da kudade gami da almundahanar...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Legas ta Kama Waɗanda Suka Kona Mawaki Akan N100

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Legas ta Kama Waɗanda Suka Kona Mawaki Akan N100 Rundunar 'yan sanda ta kame wasu mutum hudu da ake zargi da kashe wani mawaki a jihar Legas tare da kone shi. Wannan lamari ya faru ne yayin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta