Home Taska Page 128

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ɗan bindiga ya Hallaka Mutane 4 a Amurka

0
Ɗan bindiga ya Hallaka Mutane 4 a Amurka A wani sabon tashin hankalin da ya sake afkawa Amurka, wani ɗan bindiga ya kashe aƙalla mutum hudu, a wani asibitin da ke jami'a a birnin Talsa. Mataimakin shugaban 'yan sanda Eric Dalg-lish...

‘Yan Sanda Sun Ceto Mutane 4 Daga Maboyar ‘Yan Bindiga a Abuja

0
'Yan Sanda Sun Ceto Mutane 4 Daga Maboyar 'Yan Bindiga a Abuja Yan sanda da mafarauta a Birnin Tarayya Abuja sun yi nasarar ceto wasu mutane hudu daga maboyar yan bindiga a ranar Laraba. Jami'an tsaron sun kai samamen ne a...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya Masu Yawan Gaske a Hanyar Kaduna-Birnin Gwari

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya Masu Yawan Gaske a Hanyar Kaduna-Birnin Gwari Tsagerun yan bindiga sun farmaki babbar hanyar Kaduna-Birnin Gwari inda suka yi garkuwa da matafiya masu yawan gaske. An tattaro cewa yawancin wadanda maharan suka sace mata...

Aikin da Mukai Kan ‘Yan Bindiga a Cikin Makon Nan – Rundunar ‘Yan Sanda

0
Aikin da Mukai Kan 'Yan Bindiga a Cikin Makon Nan - Rundunar 'Yan Sanda Rundunar 'yan sanda ta bayyana aikin da ta yi kan 'yan bindiga a cikin makon nan, inda ta ragargaji wasu a hanyar Birnin Gwani. Rahoton da muke...

Najeriya na Fuskantar Matsalolin Tsadar Abinci Sakamakon Yaƙin Ukraine

0
Najeriya na Fuskantar Matsalolin Tsadar Abinci Sakamakon Yaƙin Ukraine   Najeriya da wasu ƙasashen duniya 44 na fuskantar matsalolin tsadar abinci sakamakon yaƙin Ukraine, a cewar wani binciken kamfanin Boston ko BCG mai nazari kan lamura a duniya. Kamfanin na BCG da...

Dokar Haramta Achaɓa ta Fara Aiki a Kananan Hukumomi 6 da ke Birnin Legas

0
Dokar Haramta Achaɓa ta Fara Aiki a Kananan Hukumomi 6 da ke Birnin Legas A wannan rana ta Laraba 1 ga watan Yuni, dokar haramta achaɓa da Gwamna Babajide Sanwo-Olu, ya kafa ta soma aiki a jihar Legas. Haramcin achaɓa ya...

Adadin Mutanen da Aka Tilasta wa Barin Gidajensu a Congo

0
Adadin Mutanen da Aka Tilasta wa Barin Gidajensu a Congo Sama da mutum 37,000 ne aka tilasta wa barin gidajensu a Jamhuriyyar Demokraɗiyyar Congo a cikin kwana huɗu sakamakon rikicin da ake gwabzawa, kamar yadda hukumomin bayar da agaji na...

Sojojin India 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota

0
Sojojin India 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota Rundunar sojin India ta ce sojojinta bakwai sun mutu bayan da motar da suke ciki ta sauka daga hanya ta fada cikin wani kogi a arewacin yankin Ladakh. A cikin wata sanarwa...

‘Yan Bindiga Sun Sace Limamin Coci Tare da Mutane 7 a Jihar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Sace Limamin Coci Tare da Mutane 7 a Jihar Katsina   'Yan bindiga sun yi awon gaba da wani limamin cocin katolika da wasu mutane bakwai a wani farmaki da suka kai garuruwan Katsina. An yi garkuwa da malamin...

Jamus ta yi Kira a Gudanar da Bincike Akan China Kan ɗaure Musulmin Uighur

0
Jamus ta yi Kira a Gudanar da Bincike Akan China Kan ɗaure Musulmin Uighur Jamus ta yi kira a gudanar da bincike na keke da keke game da zarge-zargen cewa China ta kirkiri wani tsarin garkame mutane a wani sansani...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta