Home Taska Page 127

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

A Gaggauta Karbe Makamai da Kwayoyi a Hannun Matasan Fulani Domin Magance Garkuwa da...

0
A Gaggauta Karbe Makamai da Kwayoyi a Hannun Matasan Fulani Domin Magance Garkuwa da Mutane- Janar Dambazau Laftanar Janar Abdulrahman Dambazau (mai ritaya) ya yi kira ga cewa a yi gagawan raba matasan Fulani da kwayoyi da makamai. Dambazau wanda tsohon...

Kungiyar ASUU na Zargin Jiga-Jigan ‘Yan Siyasar Najeriya da Kwashe Kudaden Kasa Gabanin Babban...

0
Kungiyar ASUU na Zargin Jiga-Jigan 'Yan Siyasar Najeriya da Kwashe Kudaden Kasa Gabanin Babban Zaben 2023 Kungiyar malaman jami'a ASUU ta zargi gwamnatin Najeriya da tattara kudaden 'yan Najeriya tare da amfani dasu inda bai dace ba. ASUU ta bayyana hakan...

Gwamnatin Legas ta Niƙe Baburan ‘Yan Achaɓa Sama da 2,000

0
Gwamnatin Legas ta Niƙe Baburan 'Yan Achaɓa Sama da 2,000 Mahukunta a Legas sun soma aiwatar da dokar lalata babura ta hanyar niƙesu, inda ta soma da sama da dubu biyu da ta kwace a wannan mako. Wani wani ɓangare ne...

Kada ku Dubi Matsayin Mutum, ku kama Duk Wanda ya zo Belin Masu Laifi...

0
Kada ku Dubi Matsayin Mutum, ku kama Duk Wanda ya zo Belin Masu Laifi - Muhammad Bello ga Hukumomin Tsaro Ministan Abuja, Mallam Muhammad Bello, ya bukaci hukumomin tsaro kar su duba matsayin mutum, da ya zo belin me laifi...

Gwamnatin Kigali ta Tallafawa Mata 120 da Baburan Zamani da ke Amfani da Lantarki

0
Gwamnatin Kigali ta Tallafawa Mata 120 da Baburan Zamani da ke Amfani da Lantarki An kaddamar da shirin tallafawa mata da rage fitar da hayaƙi mai gurbata muhalli a birnin Kigali na Rwanda ta hanyar soma tallafawa mata 120 da...

Tukunyar Gas ta yi Sanadiyyar Jikkata Mutane 20, da ƙona Shaguna a Kano

0
Tukunyar Gas ta yi Sanadiyyar Jikkata Mutane 20, da ƙona Shaguna a Kano An samu fashewa a shagon sayar da gas ɗin girki a wata unguwa da ke cikin garin Kano, lamarin da ya jikkata mutum 20 da ƙona shaguna...

Kotu ta Sanar da Ranar da za ta Ci gaba da Sauraren Karar Miki...

0
Kotu ta Sanar da Ranar da za ta Ci gaba da Sauraren Karar Miki Abba Kyari Amurka A yau ne wata babbar kotun tarayya ta bayyana ranar da za ta ci gaba da sauraran shari'ar mika Abba Kyari kasar Amurka. Ana...

Gobara ta Tashi a Gidan Man Fetur Din A.A Rano

0
Gobara ta Tashi a Gidan Man Fetur Din A.A Rano Gidan man feturin A.A Rano dake cikin birnin Kano ya kama da wuta ranar Alhamis, 2 ga watan Yuni, 2022. ChannelsTV ta rawaito cewa gobarar ta rutsa da wani keken a...

Bam ya Tashi da Mambobin IPOB Biyu da Suka Binne

0
Bam ya Tashi da Mambobin IPOB Biyu da Suka Binne   Wasu mutane biyu da ake zargin mambobin haramtaciyar kungiyar IPOB/ESN ne sun yi munanan rauni yayin da wani bam ya tashi a ranar Laraba 1 ga watan Yuni. Mutanen biyu, a...

Sheikh Gumi ya yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Samar da Ma’aikatar da...

0
Sheikh Gumi ya yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Samar da Ma'aikatar da za ta Dinga Kula da Lamurran Makiyaya Fitaccen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Dr Ahmad Gumi ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta samar da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta