Rikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano
Rikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano
Ana fargabar mutane da dama sun mutu sakamakon rikici tsakanin jami’an tsaro da mazauna wasu ƙauyuka a Kano.
Rahotanni sun bayana cewa rikicin ya samo asali ne daga takaddamar...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar Ebonyi
'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar Ebonyi
Abakaliki, Ebonyi - Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe basarake a Ebonyi, Eze Josephat Ikegwu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa lamarin ya faru ne a daren...
Zaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INEC
Zaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INEC
Jam'iyyar adawa ta ADC a Najeriya ta buƙaci a cire shugaban hukumar zaɓen ƙasa INEC, Farfesa Joash Amupitan.
ADC ta ce hukumar ta koma ƴan amshin shatar jam'iyya mai mulki ta APC, kuma...
Ma’anar Falle Ɗaya Ce
Ma'anar Falle Ɗaya Ce
Idan akwai wata kalma da za ta samu karɓuwa a wurin ƴan siyasa musamman a arewacin Najeriya to ita ce kalmar Falle Ɗaya wadda a yanzu haka amonta kawai ake ji na tashi a cikin wake...
Gwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma’a da Litinin Ranakun Hutu
Gwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun Hutu
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranakun Juma'a da Litinin a matsayin ranakun hutun Easter.
Ministan harkokin cikin gidan Najeriya, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba.
Ba Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump – Birtaniya
Ba Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - Birtaniya
Firaministan Birtaniya, Keir Starmer ya ce ƙasarsa ba za ta shiga yaƙi da ƙasar Iran ba, duk da matsin lambar da yake fuskanta daga shugaban Amurka,...
China da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra’ila Domin Kawo ƙarshen...
China da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen Yaƙin
Ƙasashen China da Pakistan sun miƙa wani daftari mai ƙunshe da buƙatu biyar na ƙoƙarin ganin an kawo ƙarshen yaƙin da Amurka da Isra'ila ke...
Harin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra’ila
Harin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ila
Wani sabon harin makami mai linzami da Iran ta kai ya haddasa gobara a wata matatar mai da ke Haifa a arewacin Isra’ila.
Bidiyoyin da aka fitar sun nuna...
An Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo
An Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo
Akoko, Ondo - Wani Sarki mai daraja ta daya a jihar Ondo, Owa na Ogbagi ya jikkata bayan kai masa hari har cikin fadarsa.
Basaraken mai suna Oba Victor Olasehinde Adetona, ya...
‘Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar Ondo
'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar Ondo
Wasu ’yan bindiga sun kai hari wani asibiti a Akure, Jigar Ondo, da misalin ƙarfe 2 na dare, inda suka sace ma’aikatan lafiya da ke bakin aiki.
Rahotanni sun ce maharan sun...













