Biafra: Gwanda Ballewa Daga Najeriya Akan Yakin Basasa – Ambasada Yerima Abdullahi
Biafra: Gwanda Ballewa Daga Najeriya Akan Yakin Basasa - Ambasada Yerima Abdullahi
Ambasada Yerima Abdullai yace gwanda a bari Igbo su kafa tasu kasar maimakon tada tarzoma.
Tsohon Jakadan Najeriyan zuwa Malaysiya kuma dattijo yace Najeriya ba zata juri wani yakin...
Jami’an Sojoji Sun Dakile Rikici Tsakanin ‘Yan Asalin Yankin Jos da Hausawa a Jahar...
Jami'an Sojoji Sun Dakile Rikici Tsakanin 'Yan Asalin Yankin Jos da Hausawa a Jahar Filato
Jami'an sojoji sun yi nasarar dakile wani mummunan rikici da ka iya kazanta a karamar hukumar Jos ta Arewa da ke jahar Filato.
Rikicin dai ya...
Yadda Sojojin Sama da na Kasa Suka Kashe ‘Yan Bindiga 70 a Jahar Neja
Yadda Sojojin Sama da na Kasa Suka Kashe 'Yan Bindiga 70 a Jahar Neja
Ayyukan sojojin sama da na kasa na Operation Gama Aiki (OPGA) suna cigaba da haifar da sakamako mai kyau.
An samu bayanai akan yadda mazauna yankin jahar...
Ranar da Za’a Fara Rubuta Jarabawar WAEC
Ranar da Za'a Fara Rubuta Jarabawar WAEC
Lagos - Hukumar dake shirya jarabawar fita daga sakandire a nahiyar Africa ta yamma (WAEC) ta sanar da ranar 16 ga watan Agusta a matsayin ranar da za'a fara jarabawar bana 2021, kamar...
An Tafka Ruwan da Yakai Kusan Milimita 100 a Rana ɗaya a Jahar Katsina
An Tafka Ruwan da Yakai Kusan Milimita 100 a Rana ɗaya a Jahar Katsina
A karon farko cikin shekara 100, an tafka wani mamakon ruwan sama a rana ɗaya fiye da yadda aka saba a Kastina.
Shugaban NiMet, Farfesa Mansur Bako...
Bayan Mutuwar Shekau ‘Yan Boko Haram 45 Sun Mika Wuya ga Sojojin Najeriya
Bayan Mutuwar Shekau 'Yan Boko Haram 45 Sun Mika Wuya ga Sojojin Najeriya
Karin yan Boko Haram 45 sun mika wuya ga Sojoji ranar Litinin.
Sun bayyana dalilin da yasa suka yanke shawarar ajiye makamansu.
Wannan shine karo na uku da yan...
Aliko Dangote ya Koma na 117 a Jerin Manyan Attajiran Duniya
Aliko Dangote ya Koma na 117 a Jerin Manyan Attajiran Duniya
Babban attajirin nan na Najeriya da Africa, Aliko Dangote, ya koma na 117 a jerin manyan attajiran duniya da aka fitar.
Rahoton wanda jaridar Bloomberg ta fitar ya nuna cewa...
‘Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Artabu Tsakaninsu da ‘Yan Bindiga a Jahar...
'Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Artabu Tsakaninsu da 'Yan Bindiga a Jahar Anambra
Rahotanni sun ce an kashe jami’an ‘yan sanda hudu a wani artabu tsakanin ‘yan sanda da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su...
Ministan Lafiya ya Bayyana Yadda Cutar Zazzabin Cizon Sauro ke Kashe ‘Yan Najeriya a...
Ministan Lafiya ya Bayyana Yadda Cutar Zazzabin Cizon Sauro ke Kashe 'Yan Najeriya a Kowane Minti 60
Ministan Lafiya, Osagie Ohanire, ya bayyana cewa yan Najeriya 9 na rasa ransu a kowane minti 60 saboda.
Malaria Ministan ya koka kan yadda...
Babban Abinda Nake Tsoro a Rayuwata – Don Jazzy
Babban Abinda Nake Tsoro a Rayuwata - Don Jazzy
Fitaccen mawakin nan na zamani, Don Jazzy ya bayyana babban abun da yake tsoro a rayuwarsa.
Don Jazzy ya ce yana matukar jin tsoron wutar jahannama domin an ce idan mutum ba...












