Home Taska Page 231

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Bindiga Sun Kashe Maigida Sunyi Garkuwa da Matarsa da ‘Yarsa a Jahar Ekiti

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Maigida Sunyi Garkuwa da Matarsa da 'Yarsa a Jahar Ekiti   Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai farmaki kan wasu iyalai a titin. Ewu – Ayetoro Ekiti a jahar Ekiti An tattaro cewa...

Rundunar Sojojin Kasa ta Dakile Harin da Mayakan Boko Haram Sukai Yunkurin Kaiwa Damboa...

0
Rundunar Sojojin Kasa ta Dakile Harin da Mayakan Boko Haram Sukai Yunkurin Kaiwa Damboa a Jahar Borno   Sojojin sun ɗauki matakin gaggawa a kan wasu mayakan Boko Haram da suka yi yunkurin kai hari Damboa Dakarun sojin su. sakar musu ruwan...

Kungiyar NANS ta Koka Kan Rashin Tsaro da Dalibai ke Fuskanta

0
Kungiyar NANS na Koka Kan Rashin Tsaro da Dalibai ke Fuskanta Kungiyar dalibai a Najeriya ta bayyana bukatar ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda. Wannan na fito wa ne daga bakin shugaban NANS a ranar Lahadi 8 ga watan Agustan...

Cutar Kwalara ta Hallaka Mutane 60 a Jahar Katsina

0
Cutar Kwalara ta Hallaka Mutane 60 a Jahar Katsina   Cutar amai da gudawa wacce aka fi sani da kwalara ta hallaka aƙalla mutum 60 a jahar Katsina. Kwamishinan lafiya na jahar, Yakubu Nuhu Danja, shine ya bayyana haka a wurin taron...

Dakile Hare-Haren ‘Yan Bindiga: Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu a Jahar Kaduna

0
Dakile Hare-Haren 'Yan Bindiga: Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu a Jahar Kaduna   Rundunar sojojin ƙasa ta Operation Save Haven ta samu nasarar dakile hare-haren yan bindiga da dama a Kaduna. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan, shine ya bayyana...

Shugaban Hafsun Sojoji Kasa ya Bukaci Jami’an da ke Aikin Tantance Daukar Sababbin Sojoji...

0
Shugaban Hafsun Sojoji Kasa ya Bukaci Jami'an da ke Aikin Tantance Daukar Sababbin Sojoji da su Kasance Masu Gaskiya da Adalci Shugaban hafsun sojoji ya ziyarci sansanin tantance daukar ma'aikata a dajin Falgore da ke Kano. Ya bukaci jami'an da ke...

Sassa 20 da Ake sa Ran su Zama Sababbin Jahohi a Najeriya

0
Sassa 20 da Ake sa Ran su Zama Sababbin Jahohi a Najeriya   Majalisar dattawa ta karbi rahoton koke daga yankuna daban-daban na Najeriya kan gyara kudin tsarin mulki. A halin yanzu, an ware wasu sassa 20 da ake sa ran su...

‘Yan Boko da Masu Fada Aji Sune Matsalar Najeriya – Sarkin Musulmai

0
'Yan Boko da Masu Fada Aji Sune Matsalar Najeriya - Sarkin Musulmai   Sarkin musulmi ya bayyana cewa, 'yan boko su ne matsalar Najeriya a halin da ake ciki. Ya bayyana haka ne a jahar Gombe yayin wani taron da ya gudana...

Abba Kyari ba Zai Shiga Amurka ba Har Sai Kotu ta Yanke Hukunci –...

0
Abba Kyari ba Zai Shiga Amurka ba Har Sai Kotu ta Yanke Hukunci - Ministan Shari'a Ministan shari’a, Abubakar Malami ya tabo batun zargin da ke kan Abba Kyari. Abubakar Malami ya ce akwai yarjejeniya tsakanin kasar Amurka da Najeriya. Minista ya...

Janar Faruk Yahaya ya Umarci Sojojin Najeriya da su Kai Yaƙi Zuwa Maboyar ‘Yan...

0
Janar Faruk Yahaya ya Umarci Sojojin Najeriya da su Kai Yaƙi Zuwa Maboyar 'Yan Ta'adda da 'Yan fashi   Babban hafsan sojojin kasa (COAS), Laftana-Janar Faruk Yahaya, ya kammala rangadin kwanaki biyu na sansanin sojoji a jahar Katsina. Kwamandan sojojin ya yi...
- Advertisement -
Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai