Home Taska Page 232

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Shugaban Hafsun Sojoji Kasa ya Bukaci Jami’an da ke Aikin Tantance Daukar Sababbin Sojoji...

0
Shugaban Hafsun Sojoji Kasa ya Bukaci Jami'an da ke Aikin Tantance Daukar Sababbin Sojoji da su Kasance Masu Gaskiya da Adalci Shugaban hafsun sojoji ya ziyarci sansanin tantance daukar ma'aikata a dajin Falgore da ke Kano. Ya bukaci jami'an da ke...

Sassa 20 da Ake sa Ran su Zama Sababbin Jahohi a Najeriya

0
Sassa 20 da Ake sa Ran su Zama Sababbin Jahohi a Najeriya   Majalisar dattawa ta karbi rahoton koke daga yankuna daban-daban na Najeriya kan gyara kudin tsarin mulki. A halin yanzu, an ware wasu sassa 20 da ake sa ran su...

‘Yan Boko da Masu Fada Aji Sune Matsalar Najeriya – Sarkin Musulmai

0
'Yan Boko da Masu Fada Aji Sune Matsalar Najeriya - Sarkin Musulmai   Sarkin musulmi ya bayyana cewa, 'yan boko su ne matsalar Najeriya a halin da ake ciki. Ya bayyana haka ne a jahar Gombe yayin wani taron da ya gudana...

Abba Kyari ba Zai Shiga Amurka ba Har Sai Kotu ta Yanke Hukunci –...

0
Abba Kyari ba Zai Shiga Amurka ba Har Sai Kotu ta Yanke Hukunci - Ministan Shari'a Ministan shari’a, Abubakar Malami ya tabo batun zargin da ke kan Abba Kyari. Abubakar Malami ya ce akwai yarjejeniya tsakanin kasar Amurka da Najeriya. Minista ya...

Janar Faruk Yahaya ya Umarci Sojojin Najeriya da su Kai Yaƙi Zuwa Maboyar ‘Yan...

0
Janar Faruk Yahaya ya Umarci Sojojin Najeriya da su Kai Yaƙi Zuwa Maboyar 'Yan Ta'adda da 'Yan fashi   Babban hafsan sojojin kasa (COAS), Laftana-Janar Faruk Yahaya, ya kammala rangadin kwanaki biyu na sansanin sojoji a jahar Katsina. Kwamandan sojojin ya yi...

Jahohin Najeriya 5 da Suka Bada Hutun Sabuwar Shekarar Musulunci

0
Jahohin Najeriya 5 da Suka Bada Hutun Sabuwar Shekarar Musulunci   Ranar farkon sabuwar shekarar Hijra zai kama ranar Litinin ko Talata dangane da ranar da aka ga wata. Don murnar wannan shekara ta 1443 bayan Hijra, wasu jahohin Najeriya sun...

Abubuwa 20 Game da Marigayi Babban Masallacin Quba a Saudiyya, Sheikh Zarban – Dr...

0
Abubuwa 20 Game da Marigayi Babban Masallacin Quba a Saudiyya, Sheikh Zarban - Dr Abu Aisha Disina   Bauchi - Shugaban gidan Talabijin Sunnah TV, Dr Abu Aisha Ibrahim Disina, ya lissafo wasu abubuwa da ya sani game da marigayi babban...

Kungiyar Matasan Arewa Sun Bukaci Gwamnatin Najeriya ta Haramta Haska Shirin BBNaija

0
Kungiyar Matasan  Arewa Sun Bukaci Gwamnatin Najeriya ta Haramta Haska Shirin BBNaija   Kungiyar matasa a Arewa ta yi kira ga gwamnati da babban murya. Shirin BBNaija wani shiri ne da ake tara gardawa maza da mata ajanabai kulle cikin wani gida...

An Kama Amarya da Mutane 5 a Kasar Habasha da Zargin Kashe Angonta

0
An Kama Amarya da Mutane 5 a Kasar Habasha da Zargin Kashe Angonta   An cafke wata amarya da wasu mutum 5 a kasar Habasha da zargin kashe angonta kwanaki kaɗan bayan aurensu. Da farko angon ya bata, amma binciken yan sanda...

Yajin Aikin NARD: Ministan Kwadago ya Bayyana Dokar da Zai Dauka Kan Likitoci

0
Yajin Aikin NARD: Ministan Kwadago ya Bayyana Dokar da Zai Dauka Kan Likitoci   Ministan kwadago Chris Ngige, ya ce ya ja kunnen 'ya'yansa likitoci da kada su shiga yajin aikin nan na rashin hankali. Ngige ya bayyana cewa ba zai cigaba...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta