Home Taska Page 233

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Sanda Sun Samo N3m da Mota a Hannun Wacce ta Kashe Matashi a...

0
'Yan Sanda Sun Samo N3m da Mota a Hannun Wacce ta Kashe Matashi a Jahar Akwa Ibom   Hukumar ‘yan sandan jahar Akwa Ibom ta samu akalla naira miliyan 3 da wata mota kirar marsandi daga hannun wata Loretta Anoh. Ana zargin...

Malaman Addinai na Jahar Plateau Sun yi Alla-Wadai da Asarar Rayuka da Dukiyoyi da...

0
Malaman Addinai na Jahar Plateau Sun yi Alla-Wadai da Asarar Rayuka da Dukiyoyi da Kai a Jahar   Rikici a Pleteau kwanakin baya ya yi sanadiyyar asarar rayuka da dukiya. Gwamnatin Plateau ta ce an kwantan da kuran yanzu bayan kwanaki hudu. Malaman...

Jahar Osun Sun Sanar da Ranar Litinin, 9 ga Agusta a Matsayin Ranar Hutun...

0
Jahar Osun Sun Sanar da Ranar Litinin, 9 ga Agusta a Matsayin Ranar Hutun Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci Gwamnan jahar Osun, Gboyega Oyetola, ya sanar da ranar Litinin, 9 ga Agusta, a matsayin ranar hutu don murnar shiga sabuwar shekarar...

Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cutar da ta fi Kashe Yara a Duniya

0
Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cutar da ta fi Kashe Yara a Duniya Hukumar lafiya ta duniya ta ce cutar sanyi ta Nimoniya ita ce a gaba a cikin jerin cututtukan da ake dauka, wanda kuma ya fi kashe...

Zahra Bayero: Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta yi Magana Kan Shigar Amaryar Yusuf...

0
Zahra Bayero: Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta yi Magana Kan Shigar Amaryar Yusuf Buhari   Bayan kwanaki da bikin Bridal Shower, Hisbah ta mayar da martani ga jama'a. Kwamandan Hizbah ya ce laifi ne a addini cigaba da yada hotunan a...

Cikin Kwanaki 4 ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 70 a Jahar Plateau

0
Cikin Kwanaki 4 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 70 a Jahar Plateau Kungiyar mutan Irigwe sun yi ikirarin cewa yan bindiga sun kashe musu mutum 70. Rikici a Pleteau kwanakin baya ya yi sanadiyyar asarar rayuka da dukiya Gwamnatin Plateau ta...

‘Yan Bindiga 3 da Sufeton ‘Dan Sanda 1 Sun Rasa Rayukansu a Jahar Imo

0
'Yan Bindiga 3 da Sufeton 'Dan Sanda 1 Sun Rasa Rayukansu a Jahar Imo   'Yan bindiga sun bankawa ofishin 'yan sanda dake Orlu a jahar Imo wuta inda ya kone kurmus. An gano cewa miyagun sun dinga wurga bama-bamai ofishin inda...

An Kama Mutumin da ya yi Karantsaye ga Tsaron Gidan Gwamnatin Jahar Borno

0
An Kama Mutumin da ya yi Karantsaye ga Tsaron Gidan Gwamnatin Jahar Borno   An kama wani Santiago Alexander da direbansa sakamakon yin karantsaye ga tsaron gidan gwamnatin jahar Borno. Duk da dai jami’an tsaron gidan gwamnati sun dakatar da motar amma...

Hukumar EFCC ta Kama Ma’aikatan Banki Guda 2 Kan Cinye Kudin Mamaci a Jahar...

0
Hukumar EFCC ta Kama Ma'aikatan Banki Guda 2 Kan Cinye Kudin Mamaci a Jahar Cross River   Hukumar EFCC ta yi nasarar daure wasu ma'aikatan banki da suka cinye kudin mamaci a bankinsu. Wannan ya faru ne a jahar Cross River a...

Sojoji 24 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Ta’addan Boko Haram Suka kai...

0
Sojoji 24 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Ta'addan Boko Haram Suka kai Kasar Chadi   Akalla Sojojin kasar Chadi 24 sun rasa rayukansu a daren 4 da 5 na watan Agusta a wani hari da yan ta'addan boko Haram...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta