Karin Kudin Makaranta: Majalisar Dokokin Jahar Neja ta Sammaci Shugabannin Jami’ar IBBUL
Karin Kudin Makaranta: Majalisar Dokokin Jahar Neja ta Sammaci Shugabannin Jami'ar IBBUL
'Yan majalisa sun ce kara kudin makaranta a jami'ar IBB bai dace ba Kakakin majalisar ya bukaci.
shugabannin makarantar suyi masa bayani Daliban jami'ar sun bayyana rashin amincewarsu da...
Na yi Nadamar Rabu da Matata – Bill Gates
Na yi Nadamar Rabu da Matata - Bill Gates
Bill Gates ya yi maganar farko da ‘yan jarida bayan ya rabu da Mai dakinsa.
Attajirin ya ce ya tafka babban kuskure da ya rika zama da Jeffrey Epstein.
Gates ya bayyana cewa...
Yadda Aka Samo Asalin Sunayen Jahohin Najeriya Guda 6
Yadda Aka Samo Asalin Sunayen Jahohin Najeriya Guda 6
Najeriya kasa ce da ba wai kawai ta kunshi wadataccen ma'adinai da albarkatun kasa ba, ta kunshi har ma da albarkatu masu ban mamaki.
A al'adun Najeriya, babu sunan da ba shi...
Manyan Attajirai 3 da Suka fi Kowa Kudi a Nahiyar Afrika
Manyan Attajirai 3 da Suka fi Kowa Kudi a Nahiyar Afrika
Mujallar Forbes ta fitar da sunayen manyan Attajiran Afrika a shekarar nan.
Aliko Dangote, Abdussamad Rabiu da Mike Adenuga aka samu daga Najeriya.
Abdussamad Rabiu wanda ya cika shekara 61 yau,...
Rikici ya Tsinke Tsakanin ‘Yan Addini Biyu a Jahar Oyo
Rikici ya Tsinke Tsakanin 'Yan Addini Biyu a Jahar Oyo
Bayan shekara biyu, yan addinin Oro sun sake kaiwa Musulmai hari.
Yan addinin gargjiyan sun hana kowa fita da rana saboda suna bikin shekara da suke yi.
Yan sanda sun damke mutum...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta yi Martani Kan Zargin da Ake Mata Akan...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta yi Martani Kan Zargin da Ake Mata Akan Aiki ba Bisa Ka'ida ba
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta karyata daukar umarni daga wasu daidaikun mutane.
Ta ce tana bin ka'ida da tsarin aiki...
Hukuncin da Zamu Dauka kan Kyari – Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda
Hukuncin da Zamu Dauka kan Kyari - Hukumar Kula da Ayyukan 'Yan Sanda
Hukumar kula da ayyukan 'yan sanda ta bayyana irin hukuncin da za ta iya dauka kan Abba Kyari.
A cewarta, za ta iya korarsa kai tsaye ko rage...
Tsawa ta yi Sanadiyyar Hallaka Mutane 17 a Kasar Bangaladesh
Tsawa ta yi Sanadiyyar Hallaka Mutane 17 a Kasar Bangaladesh
Wata tsawa ta hallaka akalla mutun 17 cikin mahalarta wani shagalin biki ana cikin cashewa.
Lamarin ya faru ne a cikin wani jirgin ruwa dake kusa da tekun Shibganj a kasar...
Jahar Neje ta Kara Kudin Jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida Lapai Sama da N200,000
Jahar Neje ta Kara Kudin Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida Lapai Sama da N200,000
Bayan na Kaduna, jami'ar jahar Neja ta kara kudin makaranta.
Dalibai sun nuna bacin ransu kan wannan sabon mataki Wannan ya biyo bayan barazanar da ASUU take yi...
Zahra Bayero: Malamin Addinin Islama ya yi Tsokaci kan Shigar Amaryar Yusuf Buhari
Zahra Bayero: Malamin Addinin Islama ya yi Tsokaci kan Shigar Amaryar Yusuf Buhari
Malamin addinin Islama ya yi tsokaci kan yadda amare ke sanya kayan da suka saba addini lokutan bukukuwansau.
Malamin ya kuma ja wo hankalin Zahra Bayero a gefe...












