Sojoji 24 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Ta’addan Boko Haram Suka kai Kasar Chadi

 

Akalla Sojojin kasar Chadi 24 sun rasa rayukansu a daren 4 da 5 na watan Agusta a wani hari da yan ta’addan boko Haram suka kai a yankin tafkin chadi.

kamar yadda kafafen yada labaran a Chadi suka ruwaito ranar Alhamis.

Mai magana da yawun rundunar sojin, Azem Bermandoa Agouna, ya tabbatar da hakan a Tchoukoutalia, Lac, yayinda jaridar Xinhua ta tuntubesa.

Kaakin Sojojin ya ce sun ce suna kan hanyar daukar fansa. Yankin Lac ya kasance babban inda yan Boko Haram ke kai hari.

A watan Afrilu, yan ta’addan sun kai hari Chadi inda suka hallaka Sojoji kimanin 90.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here