Na ji Bakin Cikin Dakatar da Sanata Abdul Ningi – Gwamna Bala
Na ji Bakin Cikin Dakatar da Sanata Abdul Ningi - Gwamna Bala
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammad ya nuna damuwarsa kan matakin da majalisar dattawan Najeriya ta ɗauka na dakatar da sanata mai wakiltar Bauchi ta tsakiya a majalisar dattawan...
Dakarun Isra’ila Sun Kai Hari Cibiyar Raba Tallafi ta Rafah – MDD
Dakarun Isra'ila Sun Kai Hari Cibiyar Raba Tallafi ta Rafah - MDD
Hukumar kula da 'yan gudun jihirar Falasɗinawa ta Majalisar Dinkin Duniya UNRWA ta ce an kashe ɗaya daga cikin ma'aikan hukumar tare da raunata wasu mutum 22 a...
Ba za mu Biya kuɗi ba a Matsayin Fansa ga Mahara don Sakin ɗaliban...
Ba za mu Biya kuɗi ba a Matsayin Fansa ga Mahara don Sakin ɗaliban Kuriga - Gwamnatin Tarayya
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sake jaddada umarninsa ga jami'an taron ƙasar da su yi duk mai yiwuwa don kuɓutar da ɗaliban...
Hatsaniya ta Janya ƙone-ƙone a Kasuwar Wuse da ke Abuja
Hatsaniya ta Janya ƙone-ƙone a Kasuwar Wuse da ke Abuja
Wata hatsaniya da ta faru tsakanin rundunar tsaftace Abuja ta 'Taskforce' da ƴan kasuwar Wuse da ke Abuja ta janyo ƙone-ƙonen shaguna da mutuwar wani matashi da yammacin ranar Talata.
Lamarin...
WTO ta ƙaddamar da Cibiyar Tabbatar da Ingancin Abinci a Najeriya
WTO ta ƙaddamar da Cibiyar Tabbatar da Ingancin Abinci a Najeriya
Ƙungiyar cinikayya ta duniya WTO ta ƙaddamar da wata cibiyar haɓaka kasuwanci a Najeriya domin tabbatar da ingancin abinci.
Cibiyar wani shiri ne na duniya da ke neman haɓaka hanyoyin...
Yawancin Kuɗaɗen da CBN,Emefiele ya Fitar ba Tare da sa Hannun Buhari ba –...
Yawancin Kuɗaɗen da CBN,Emefiele ya Fitar ba Tare da sa Hannun Buhari ba - Ngelale
Fadar shugaban Najeriya ta ce yawancin kuɗaɗen da aka fitar daga Babban bankin ƙasar (CBN) ƙarƙashin shugabancin Godwin Emefiele, an fitar da su ne ba...
Tsananin Zafi: Johannesburg na Fama da ƙarancin Ruwan Sha
Tsananin Zafi: Johannesburg na Fama da ƙarancin Ruwan Sha
A birnin Johannesburg na Afirka ta Kudu, mahukunta sun ɗora laifin ƙarancin ruwa da ake fuskanta a birnin kan tsananin zafin da ake fama da shi, lamarin da ya sa magudanan...
Gwamnatin Jihar Jigawa da Sokoto Sun Rage Lokutan Aiki Saboda Ramadan
Gwamnatin Jihar Jigawa da Sokoto Sun Rage Lokutan Aiki Saboda Ramadan
Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya amince da rage lokutan aiki a jihar da sa’o’i biyu ga ma'aikatan gwamnatin jihar a cikin watan Ramadan.
Hakan na ƙunshe ne a...
Magance Rashin Tsaro da Fasaha
Magance Rashin Tsaro da Fasaha
Daga Muktar Ya'u Madobi
Tawagar Najeriya karkashin jagorancin karamin ministan tsaro, Bello Mohammed Matawalle, ta halarci bikin baje kolin tsaron Saudiyya bugu na biyu, domin lalubo hanyoyin magance - matsalolin fasaha, musamman, sabbin fasahohin tsaro da...
Gamayyar Malamai 15, Kungiyoyi 7 Sun yi Watsi da Shirin Rusa Masarautun Kano
Gamayyar Malamai 15, Kungiyoyi 7 Sun yi Watsi da Shirin Rusa Masarautun Kano
Gamayyar malamai 15 da kungiyoyi bakwai a jihar Kano sun yi watsi da shirin rusa masarautun gargajiya hudu da gwamnatin da ta shude ta Gwamna Abdullahi Umar...