Jawabin Mata Mai Ciki da ta Haihu a Gurin ‘Yan Bindiga
Jawabin Mata Mai Ciki da ta Haihu a Gurin 'Yan Bindiga
Washegarin ranar bikin Kirsimeti, an yi garkuwa da wata yar shekara 22 mai tsohon ciki daga kauyenta a Katsina.
Da take bayyana halin da ta shiga, Suwaiba Naziru ta ce...
Hasashen Fada Mbaka ga Gwamnatin Buhari
Hasashen Fada Mbaka ga Gwamnatin Buhari
Fada Mbaka ya yi hasashen cewa da yiwuwa a kwace mulki hannun Buhari idan bai tashi tsaye ba.
A cewarsa, wadanda ke kan ragamar mulki sun yi debi kudin Najeriya fiye da yadda ake tsammani.
Malamin...
Jita-Jitan Harbe Iyan Zazzau ba Gaskiya Bane – Shehu Iya Sa’idu
Jita-Jitan Harbe Iyan Zazzau ba Gaskiya Bane - Shehu Iya Sa’idu
Wani dan rikon Iyan Zazzau ya karyata jita-jitar da ake yadawa ta cewa kashe marigayin aka yi.
Yaron wanda ya kasance Tafidan Dawakin Zazzau ya ce jita-jitar da ake yadawa...
Za ku Iya Rayuwa Mai Amfani a Sabuwar Shekara – Jonathan ga ‘Yan Najeriya
Za ku Iya Rayuwa Mai Amfani a Sabuwar Shekara - Jonathan ga 'Yan Najeriya
Goodlucck Jonathan ya bayar da bayanai kan yadda yan Najeriya za su iya rayuwa mai amfani a sabuwar shekara.
Tsohon shugaban kasar ya gano wasu koma baya...
An yi Jana’izar Iyan Zazzau Yau a Zariya
An yi Jana'izar Iyan Zazzau Yau a Zariya
An yi jana’izar marigayi Iyan Zazzau, Alhaji Bashar Aminu, yau Asabar 2 ga watan Janairu, 2021, misalin karfe 10 na safe a birnin Zariya, jihar Kaduna.
Dubunnan mutane sun halarci sallar jana’iza Iyan...
Zamu Bude Kofofin Samar da Abinci Ciki Sauki – Umakhihe
Zamu Bude Kofofin Samar da Abinci Ciki Sauki - Umakhihe
Sabon Sakataren Dindindin ya bayyana zuwansa don kawo cigaba a fannin samar da wadatar abinci.
Babbar Sakatariya Hajiya Karima ce ta mika masa takardun miki ayyuka a taron da akayi.
Daraktan yada...
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Sabuwar Shekara
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Sabuwar Shekara
Tun da aka samu ranar Litinin an dan samu sauki, adadin masu kamuwa da Korona ya karu.
A ranar karshen shekaran 2020, mutane 1031 ne suka kamu da cutar.
Har wa...
Kungiyar ‘Yan Shan Rake ta Jahar Kano na Bikin Shan Rake
Kungiyar 'Yan Shan Rake ta Jahar Kano na Bikin Shan Rake
Mambonin kungiyar mashaya rake dake Dorayi Karama, unguwar Bello sun shirya da bikin shan rake na musamman a jahar Kano.
BBC Hausa ta ruwaito cewa wannan shine karo na biyu...
Masarautar Zazzau Tayi Rashin Manya Biyu a Yau Juma’a
Masarautar Zazzau Tayi Rashin Manya Biyu a Yau Juma'a
Masarautar Zazzau a ranar Juma'a ta yi rashin manya biyu kuma rana guda.
Iyan Zazzau, Bashir Aminu, da Talban Zazzau, Abdulkadir Iya-Pate, sun rasu yau Juma'a Masarautar Zazzau ta yi babban rashin...
ALLAH ya yi wa Iyan Zazzau Rasuwa – Alhaji Bashir Aminu
ALLAH ya yi wa Iyan Zazzau Rasuwa - Alhaji Bashir Aminu
Allah ya yi wa Alhaji Bashir Aminu, Iyan Zazzau rasuwa.
Alhaji Bashir Aminu ya rasu sakamakon gajeriyar rashin lafiya da yayi.
Ya rasu a safiyar yau Juma'a, 1 ga watan Janairun...