Home Taska Page 269

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Bill Gates ya Shawarci Gwamnatin Najeriya Kan Rigakafin Corona

0
Bill Gates ya Shawarci Gwamnatin Najeriya Kan Rigakafin Corona   Wani babban ba'amurke mai taimakon jama'a ya bai wa Najeriya shawara kan sayen rigakafin Covid-19. Ya bayyana cewa Najeriya ba ta bukatar sayen allurar a wannan lokaci da take fama da karancin...

Sokoto: Bakuwar Cuta ta Fara Kashe Mutane a Jahar

0
Sokoto: Bakuwar Cuta ta Fara Kashe Mutane a Jahar   Gwamnatin jahar Sokoto ta fidda wata sanarwa mai bayyana barkewar wata sabuwar cuta a wani fannin jahar. Sanarwar mai dauke da sa hannun gwamnan jahar ta bayyana cewa mutane hudu sun mutu...

Cutar Sarkewar Numfashi: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Ranar Talata

0
Cutar Sarkewar Numfashi: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Ranar Talata   Adadin masu kamuwa da Korona yana karuwa kullum tun da aka shiga sabuwar shekara. Kusan makonni uku a jere, yan Najeriya sama da 1000 ke kamuwa da Korona kullum. Gwamnatin...

ALLAH ya yi wa Alkali Abdulkadir Orire da Alhaji Buhari Aminu Chiroma Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Alkali Abdulkadir Orire da Alhaji Buhari Aminu Chiroma Rasuwa Allah ya yi tsohon alkali Abdulkadir Orire rasuwa. Tsohon alkalin ya rasu yana da shekaru 87 a duniya. Shine alkalin farko na kotun daukaka karar Shari'ah a jihar Kwara...

Cutar Sarkewar Numfashi: Amurka ta Ginawa Najeriya Katafaren Asibiti Don Kebe Masu Cutar

0
Cutar Sarkewar Numfashi: Amurka ta Ginawa Najeriya Katafaren Asibiti Don Kebe Masu Cutar Kasar Amurka ta tallafawa Najeriya da ginin wani katafaren asibitin kebe masu Korona. Kasar ta bayyana ci gaba da hadin kanta da Najeriya wajen yaki da Korona. Hukumar lafiya...

Sababbin Hafsoshin Tsaro: Abubuwa Game da Su

0
Sababbin Hafsoshin Tsaro: Abubuwa Game da Su Bayan kiraye-kiraye daga yan majalisun tarayya da manyan masu ruwa da tsaki a Najeriya suka yiwa shugaba Buhari ya sallami hafsoshin tsaro kuma ya nada wasu, Buhari ya amsa a yau. Wadanda shugaba Muhammadu...

Direbobin Motocci Haya na Jahar Legas Sun Shiga Zanga-Zanga

0
Direbobin Motocci Haya na Jahar Legas Sun Shiga Zanga-Zanga Fasinjoji na shan wahala sakamakon zanga-zangar direbobin motocci ke yi a Jahar Lagos. Direbobin sun tsunduma zanga-zangar ne saboda wasu kudade da hukumar harajin Jahar Lagos ta kakaba musu. Wasu direbobin na dauke...

Hukumar ‘Yan Sandan Najeriya ta yi Sababbin Sauye Sauye da canza Wuraren Aiki ga...

0
Hukumar 'Yan Sandan Najeriya ta yi Sababbin Sauye Sauye da canza Wuraren Aiki ga Jami'anta   Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da sabbin sauye sauye a tsakanin jami'anta. Rundunar ta sauya wa wasu kwamishinonin yan sanda wuraren aiki. Har ila yau hukumar...

Yaduwar Corona: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Tun Shigowar Sabuwar Shekara

0
Yaduwar Corona: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Tun Shigowar Sabuwar Shekara   Adadin masu kamuwa da Korona yana karuwa kullum tun da aka shiga sabuwar shekara. Kwanaki 9 a jere, yan Najeriya sama da 1000 ke kamuwa da Korona. Gwamnatin tarayya...

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Gudanar da Faretin Bankwana ga AIG Bishi

0
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Gudanar da Faretin Bankwana ga AIG Bishi Babban jami'in dan sanda, Omololu Bishi, mai mukamin AIG ya yi mutuwar bazata bayan kara masa girma. A ranar 18 ga watan Disamba, 2020, IGP Mohammed Adamu ya karawa...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta