Kisa: Najeriya Na Kokarin Ceto Wanda Kasar Saudiyya ta Yanke wa Hukuncin
Kisa: Najeriya Na Kokarin Ceto Wanda Kasar Saudiyya ta Yanke wa Hukuncin
Hukumomin Najeriya ta tattauna da na Saudiyya kan batun wani dan Najeriya da ke tsare a kasar shekaru 18.
Kasar Saudiyya ce ta zartarwa da Sulaimon Olufemi hukuncin kisa...
Apostle Suleman ya Ja Kunnan Masu Sukar Bishop Kukah
Apostle Suleman ya Ja Kunnan Masu Sukar Bishop Kukah
Ya zama dole a bayar da tabbaci da mutunta tsaron Mathew Kukah, a cewar Apostle Suleman.
Faston ya ce mutane su kyale limamin cocin na Katolika sannan su mayar da hankali kan...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wasu Mutane a Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wasu Mutane Jahar Katsina
Yan bindiga sun sake kai hari garin Albasun Liman Sharehu da ke karamar hukumar Sabuwa a Jihar Katsina.
A harin da suka kai na biyu, yan bindigan sun sake yin awon gaba...
Kano: Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi wa Tsohon Gwamna Rabi’u Kwankwaso Ta’aziyya
Kano: Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi wa Tsohon Gwamna Rabi'u Kwankwaso Ta'aziyya
Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi wa Marigayi Majidadin Kano addu'o'i.
Hakimin kasar Madobi ya rasu ne a ranar Juma’a, bayan shekaru 60 a kan karaga.
Malam...
Jigawa: Kotu ta Yanke wa Wanda ya yi wa Gwamnan Jahar Kazafi Hukuncin Zaman...
Jigawa: Kotu ta Yanke wa Wanda ya yi wa Gwamnan Jahar Kazafi Hukuncin Zaman Gidan Yari
Kotu a Jihar Jigawa ta yanke wa wani mutum hukuncin zaman gidan yari saboda ɓata wa Gwamna Badaru suna.
Sabi'u Ibrahim Chamo ya yi ikirarin...
Majalisar Kansiloli ta Cire Shugaban Karamar Hukumar Shiroro
Majalisar Kansiloli ta Cire Shugaban Karamar Hukumar Shiroro
Majalisar Kansiloli ta tsige Shugaban Ƙaramar Hukumar Shiroro, Kwamred Dauda Suleiman Chukuba, bisa zargin Almundahana.
A cewar majalisar, sun bawa shugaban duk wata dama domin ya kawar kansa daga zargin da ake yi...
Abin Fashewa da Boko Haram ta Dasa ya yi Sanadiyyar Mutuwar Wasu Sojoji
Abin Fashewa da Boko Haram ta Dasa ya yi Sanadiyyar Mutuwar Wasu Sojoji
An rahoto cewa mayakan Boko Haram sun kashe sojoji uku a jihar Borno.
Jami’an tsaron na Najeriya sun mutu ne bayan sun shiga abubuwan fashewa da yan ta’addan...
Sojojin Najeriya Sun Kama Wani Mai Kaiwa ‘Yan Bindiga Rahoto, Sun Kuma Ceto Wasu
Sojojin Najeriya Sun Kama Wani Mai Kaiwa 'Yan Bindiga Rahoto, Sun Kuma Ceto Wasu
Dakarun Sojin Najeriya sun samun nasarar ceto mata da yaran da akayi garkuwa da su a jihar Katsina yayinda suka kwato shanu 75 da yan bindiga...
Jaruma Nafisa Abdullahi ta Musanta Zargin da Malam Lawal Gusau ya yi Ma ta
Jaruma Nafisa Abdullahi ta Musanta Zargin da Malam Lawal Gusau ya yi Ma ta
Mai rajin kare hakkin dan Adam, malam Lawal Gusau ya yi wa jaruma Nafisa Abdullahi fallasa.
Kamar yadda ya fitar a wata takarda, ya zargeta da fasa...
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Talata
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Talata
A ranar Litinin an dan samu sauki, mutane 397 suka kamu da cutar Korona.
Amma ranar Talata bata yi kyau ba yayinda aka koma inda aka fito.
Har wa yau Najeriya bata...