Home Taska Page 319

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Daya Daga Matan Marigayi Ado Bayero: Bamu da Gidan Zama, an Hana mu Komai...

0
Daya Daga Matan Marigayi Ado Bayero: Bamu da Gidan Zama, an Hana mu Komai na Gado Daya daga cikin iyalan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, ta magantu. Hajiya Hauwa, wacce ta haifa masa 'yaya biyu ta bayyana irin halin kuncin...

Najeriya: Labaran ƙarya da aka Yaɗa kan Zanga-Zangar EndSars

0
Najeriya: Labaran ƙarya da aka Yaɗa kan Zanga-Zangar EndSars A farkon watan nan ne dai aka fara wata zanga-zanga a Najeriya inda matasan ƙasar suka yi kira da a rushe rundunar da ke yaƙi da fashi da makami ta SARS. Batun...

Borno: Dakarun Sojin Najeriya Sun Fatattaki ‘Yan Ta’addan da Suka Kai Hari

0
Borno: Dakarun Sojin Najeriya Sun Fatattaki 'Yan Ta'addan da Suka Kai Hari Rundunar Sojin Najeriya ta Army Super Camp sun mayar da harin da 'yan Boko Haram suka kai Ngamdu da ke karamar hukumar Kaga a jihar Borno. Sun samu nasarar...

Jami’an Tsaro na Kallo Mutane Suka Sace Tallafin COVID-19 a Kwara

0
Jami'an Tsaro na Kallo Mutane Suka Sace Tallafin COVID-19 a Kwara Wani abun al'ajabi ya faru a ranar Juma'a, inda dandazon mutane suka balle babban dakin ajiyar kaya, suka kwashe kayan tallafin COVID-19 Babban abun mamakin shine, yadda mutanen suka yi...

Ogun: Bata Gari  sun Kashe DCO Sun yi Awon Gaba da Makamai Kuma-DPO ya...

0
Ogun: Bata Gari  sun Kashe DCO Sun yi Awon Gaba da Makamai Kuma-DPO ya Bata Matasa masu zanga-zanga sun kashe DCO na ofishin 'yan sandan da ke Atan-Ota, DSP Augustine Ogbeche Matasan sun banka wa ofishin 'yan sandan wuta inda suka...
- Advertisement -
Latest News
Ukraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas