Home Taska Page 67

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Corona: Bisa Kuskure ne Kwayar Cutar ta Fita Daga ɗakin Gwaji a China –...

0
Corona: Bisa Kuskure ne Kwayar Cutar ta Fita Daga ɗakin Gwaji a China - Dr Robert   Tsohon darektan hukumar da ke yaki da cututtuka masu yaduwa a Amurka, ya faɗa wa kwamitin bincike na majalisar dokokin kasar cewa ya yi...

Gobara ta Lalata Shaguna 19 da Masallaci a Kasuwar Rimi da ke Kano

0
Gobara ta Lalata Shaguna 19 da Masallaci a Kasuwar Rimi da ke Kano Wata gobara ta lalata shaguna 19 ciki har da masallaci a kasuwar Rimi da ke jihar Kano. Hakan na zuwa ne kwanaki kalilan bayan da wata gobara da...

Matashi Musaki Mara Hannuwa ya Zama ƙwararren Tela

0
Matashi Musaki Mara Hannuwa ya Zama ƙwararren Tela   Wani matashi musaki mara hannuwa ya ƙi yarda zuciyar sa ta mutu, inda yaje ya koyi sana'ar ɗinki. A wani bidiyo da ya yaɗu a TikTok, yana nuna yadda matashin yake sarrafa keken...

‘Yan Sandan Najeriya Sun Kama Mutane 203 da Laifuka Daban-Daban Yayin Zaben Shugaban Kasa

0
'Yan Sandan Najeriya Sun Kama Mutane 203 da Laifuka Daban-Daban Yayin Zaben Shugaban Kasa   An kama a kalla mutane 203 da laifuka daban-daban yayin zaben ranar Asabar 25 ga watan Fabrairun 2023. Usman Alkali Baba, Sufeta Janar na yan sandan Najeriya...

INEC ta Dakatar da Kwamishinan Zabe na Jihar Sokoto

0
INEC ta Dakatar da Kwamishinan Zabe na Jihar Sokoto   INEC ta dakatar da kwamishinanta na jihar Sakkwato kuma nan take ta maye gurbinsa. A wata wasiƙa da ta tura zuwa reshenta na jihar, INEC ta umarci Nura Ali ya miƙa komai...

Adadin Mata Masu Juna-Biyu Waɗanda ke Fuskantar ƙarancin Abinci Mai Gina Jiki ya ƙaru...

0
Adadin Mata Masu Juna-Biyu Waɗanda ke Fuskantar ƙarancin Abinci Mai Gina Jiki ya ƙaru da Kashi 25 cikin 100 - MDD   Asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya ce adadin mata da 'yan matan da ke...

ƙidayar Jama’a: Gwamnatin Najeriya ta Nuna Damuwa Kan Rashin Isassun Kuɗi

0
ƙidayar Jama'a: Gwamnatin Najeriya ta Nuna Damuwa Kan Rashin Isassun Kuɗi   Ƙaramin ministan kasafin kuɗi da tsare-tsare na Najeriya Clem Agba, ya bayyana damuwa kan tasirin da rashin isassun kuɗi da matsalar tsaro da kuma bambance-bambancen al'adu za su yi...

Kaduna-Kachia: Hatsarin Mota ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 10 ‘Yan Gida ɗaya

0
Kaduna-Kachia: Hatsarin Mota ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 10 'Yan Gida ɗaya Hatsarin mota ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutane 10 yan gida daya a hanyar titin Kaduna-Kachia. Mamatan na hanyarsu ta komawa Kachi, jihar Kaduna bayan sun halarci bikin aure...

Kotu ta Bayar da Belin Alhassan Ado Doguwa

0
Kotu ta Bayar da Belin Alhassan Ado Doguwa   Wata Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Kano, ta bayar da belin Alhassan Ado Doguwa. Kakakin kotunan Kano, Baba Jibo Ibrahim ya ce hakan ya dace da tsarin shari'a, amma za a ci...

Biki a Keken Guragu: Amarya ta Karye Ana Sauran Sati ɗaya Bikin ta

0
Biki a Keken Guragu: Amarya ta Karye Ana Sauran Sati ɗaya Bikin ta   Wata budurwa ƴar Najeriya wacce akai aurenta tana kan keken guragu ta sha yabo sosai a yanar gizo. Budurwar wacce ke da aukin jiki ta faɗi wanda a...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja