Rundunar ƴansandar Rivers ta Janye Jami’anta Daga Sakatariyar ƙananan Hukumomin Jihar
Rundunar ƴansandar Rivers ta Janye Jami'anta Daga Sakatariyar ƙananan Hukumomin Jihar
Rundunar ƴan sandar jihar Rivers ta janye jami'anta daga dukkan sakatariyar ƙananan hukumomi 23 da ke jihar, hakan na zuwa ne bayan kammala zaɓen ƙananan hukumomin tare da rantsar...
Ba na Fargaba Kan Matakin da Tinubu Zai ɗauka Wajen Yin Garambawul a Gwamnatinsa...
Ba na Fargaba Kan Matakin da Tinubu Zai ɗauka Wajen Yin Garambawul a Gwamnatinsa - Musawa
Ministar fasaha da raya al'adu ta Najeriya, Hannatu Musawa, ta ce ba ta damu da batun shirin da shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ke...
Gwamnatin Najeriya ta Cire Haraji a Kan Iskar Gas da Man Dizil
Gwamnatin Najeriya ta Cire Haraji a Kan Iskar Gas da Man Dizil
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cire harajin VAT a kan iskar gas da man dizil da sauran su.
Ministan kuɗi, Wale Edun ne ya bayyana hakan a lokacin da...
Fada ya Kaure Tsakanin ƙungiyoyin Ƴan Bindiga, Ƴan Ta’adda 20 Sun Mutu
Fada ya Kaure Tsakanin ƙungiyoyin Ƴan Bindiga, Ƴan Ta'adda 20 Sun Mutu
Katsina - Wasu ƙungiyoyin 'yan bindiga masu adawa da juna sun yi artabu a jihar Katsina, akalla ƴan ta'adda 20 sun baƙunci lahira.
Rahotanni sun nuna ƴan bindigar sun...
Ta’addanci: Lauyoyin Nnamdi Kanu sun Buƙaci Gwamnati ta Janye Zargin da Take Masa
Ta'addanci: Lauyoyin Nnamdi Kanu sun Buƙaci Gwamnati ta Janye Zargin da Take Masa
Lauyoyin Nnamdi Kanu, jagoran ƴan awaren Biyafara, sun buƙaci gwamnatin Najeriya ta janye zargin ta'addanci da ake masa, ko kuma a bayar da shi beli domin ya...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Ministan Sufurin Singapore Kan Karɓar Kyaututtuka
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Ministan Sufurin Singapore Kan Karɓar Kyaututtuka
Kotu a Singapore ta yanke hukuncin ɗaurin shekara ɗaya ga tsohon ministan sufurin ƙasar Subramanian Iswaran bisa samunsa da laifin rashawa da yi wa shari'a karan-tsaye -...
Jami’an Tsaro Sun Kama yan Ta’adda a Abuja
Jami'an Tsaro Sun Kama yan Ta'adda a Abuja
FCT, Abuja - Jami'an rudunar yan sandan kasar nan ta bankado maboyar yan ta'adda a yankin Sauka, a hanyar tashar jirgin sama da ke Abuja.
Yan sandan sun yi nasarar kama wasu masu...
Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƴan ƙasar Mazauna Lebanon su Fice Daga ƙasar
Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƴan ƙasar Mazauna Lebanon su Fice Daga ƙasar
Hukumar kula da ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje (NIDCOM) ta shawarci ƴan ƙasar mazauna Lebanon su duba yiyuwar ficewa daga ƙasar, kasancewar har yanzu jiragen fasinja na jigala...
An Kashe Sojojin Isra’il 8 a Artabu da Hezbollah
An Kashe Sojojin Isra'il 8 a Artabu da Hezbollah
Isra'ila ta ce sojojinta takwas aka kashe a Lebanon yayin da dakarunta ke ci gaba da faɗa da mayaƙan Hezbollah ta ƙasa.
Tun da farko rundunar sojin Isra'ila ta ce dakarunta sun...
‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Dan Takarar Kansila a Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Dan Takarar Kansila a Kaduna
Jihar Kaduna - Wasu yan bindiga sun kashe dan takarar kansila a mazabar Pari, a karamar hukumar Kauru, a jihar Kaduna Raymond Timothy.
Shugaban karamar hukumar, Barnabas Chawai ne ya tabbatar da...