Home Taska Page 8

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Tankar Gas ta yi Sanadiyya Mutuwar Mutane da Dama a Abuja

0
Tankar Gas ta yi Sanadiyya Mutuwar Mutane da Dama a Abuja   FCT Abuja - Rahotanni sun nuna cewa wata tankar gas ta tarwatse a gadar Karu da ke kan titin Abuja-Nyanya-Keffi a babban birnin tarayya Abuja jiya Laraba 19 ga...

Jawabin Sabon Shugaban Rikon ƙwarya na Ribas Bayan Rantsar da Shi

0
Jawabin Sabon Shugaban Rikon ƙwarya na Ribas Bayan Rantsar da Shi   Abuja - Sabon shugaban riko na Ribas, Vice Admiral Ibok-ete Ibas (mai ritaya), ya bayyana kudirinsa na tabbatar da doka da oda a jihar da ke fama da rikici. Vice...

Jerin Lokuta da Jihohin da aka Taba ƙaƙaba wa Dokar Ta-ɓaci a Najeriya

0
Jerin Lokuta da Jihohin da aka Taba ƙaƙaba wa Dokar Ta-ɓaci a Najeriya   Ayyana dokar ta-ɓaci da shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi a jihar Rivers ya sanya lissafin lokutan da wani shugaba ya ayyana irin wannan dokar sau...

Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 101 Daga Hannun ƴan fashin Daji a Jihohi Biyu 

0
Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 101 Daga Hannun ƴan fashin Daji a Jihohi Biyu    Sojojin Najeriya ƙarƙashin rundunar Operation Fansan Yamma sun ce sun ceto mutum 101 da aka yi garkuwa da su a ƙananan hukumomin Ƙanƙara da ke jihar...

Shugaban Riƙon ƙwarya a Rivers ya isa Fadar Shugaban Kasa

0
Shugaban Riƙon ƙwarya a Rivers ya isa Fadar Shugaban Kasa   Shugaban riƙon ƙwarya na Rivers, Vice Admira Ibok-Ete Ibas da Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya naɗa kan wannan mukamin ranar Talata ya isa fadar shugaban ƙasa. Da alama zuwan nasa na...

Kamfanin Matatar Man Dangote ta Dakatar da Siyar da Mai a Naira

0
Kamfanin Matatar Man Dangote ta Dakatar da Siyar da Mai a Naira   Kamfanin matatar mai ta Dangote ta sanar da cewa ta dakatar da sayar da man fetur da kuɗin Najeriya wato Naira. Kamfanin ya faɗi hakan ne a wata sanarwa...

Dakatar da Fubara ya Saɓawa Tsarin Mulki – NBA

0
Dakatar da Fubara ya Saɓawa Tsarin Mulki - NBA Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya NBA ta ce sanya dokar ta-ɓaci a jihar Rivers da kuma dakatar da gwamnan Jihar Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa da ƴan majalisar dokokin jihar na watanni shida,...

Gobara ta Lalata Dukiya ta Biliyoyin Naira a Kano

0
Gobara ta Lalata Dukiya ta Biliyoyin Naira a Kano   Gobara  ta tashi a wata kasuwar ƴan gwangwan da ke Dakata a jihar Kano ta lalata dukiya ta biliyoyn naira. Kakakin rundunar ƴansandan Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da labarin...

Ba Zamu Halarci Tattaunawar Sulhu ba – Ƴan Tawayen M23

0
Ba Zamu Halarci Tattaunawar Sulhu ba - Ƴan Tawayen M23   Mayaƙan ƴan tawayen M23 sun ce ba zasu shiga shirin tattaunawar sulhu da gwamnatin Jamhuriyar Dimokardiyyar Kongo ba, wanda za ayi a yau Talata a ƙasar Angola bayan da Tarayyar...

MDD da Shugabannin ƙasashen Duniya Sun yi Allah Wadai da Hare-Haren Isra’ila a Gaza

0
MDD da Shugabannin ƙasashen Duniya Sun yi Allah Wadai da Hare-Haren Isra'ila a Gaza   Shugabannin ƙasashen duniya sun fara tofa albarkacin bakinsu kan hare-haren baya-bayan nan da Isra'ila ta kai a Gaza da suka yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno