Home Taska Page 7

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Jami’an Tsaro sun Kama Magidanci Kan Zargin yi wa ƴarsa Ciki a Bauchi

0
Jami'an Tsaro sun Kama Magidanci Kan Zargin yi wa ƴarsa Ciki a Bauchi   Rundunar ƴansandan jihar Bauchi ta kama wani mutum mai shekara 50, bisa zargin yi wa ƴarsa ciki a ƙauyen Kurmi Ado da ke ƙaramar hukumar Ganjuwa a...

Dalar Amurka ta yi Mummunar Faɗuwa Saboda Harajin Amurka

0
Dalar Amurka ta yi Mummunar Faɗuwa Saboda Harajin Amurka   Darajar dalar Amurka ta yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba cikin shekara uku a kan kuɗin euro a ranar Juma'a, sakamakon ƙarin harajin da ƙasar ta sanya kan kayayyakin...

Firaiministan Isra’ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza

0
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza   Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya sake yin barazanar karɓe yankunan Gaza, muddin Hamas ba ta saki sauran mutanen da take garkuwa da su ba. Mista Netanyahu ya shaida wa majalisar dokokin ƙasar cewa,...

Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya – NCDC

0
Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDC   Hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya, NCDC ta ce kimanin mutane 14 suka rasa rayukansu sakamakon cutar kwalara a tsawon mako biyar, a ƙasar. Wani...

Sojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSF

0
Sojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSF   Sojojin Sudan sun ƙwace iko gaba ɗaya da filin jirgin sama na babban birnin ƙasar, Khartoum daga hannun dakarun RSF da suka kwashe kusan shekaru biyu suna iko...

Allah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci Rasuwa

0
Allah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci Rasuwa   Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta sanar da mutuwar babban mai taimaka wa gwamnan jihar na musamman kan harkokin Rediyo Abdullahi Tanka Galadanchi. A cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labarai...

ƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a Borno

0
ƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a Borno   Wasu maharan da ake zargin ƴan ƙungiyar Boko Haram ne sun kashe sojojin Najeriya da dama, yayin da wasu da dama suka jikkata a jihar Borno da ke arewacin Najeriya. Al’amarin...

Hajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a Harami

0
Hajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a Harami   Shafin da ke wallafa bayanai kan masallatan harami na Makkah da Madina da ke ƙasar Saudiyya na ci gaba da shawartar masu ibada da su guje wa ɗauke-ɗauken...

Aƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra’ila

0
Aƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ila   Aƙalla Falasɗinawa 85 aka kashe a hare-haren cikin dare da Isra'ila ta kai kan Gaza, kamar yadda ma'aikatar lafiyar Hamas ta shaida. Sa'oi bayan nan rundunar sojin Isra'ila ta ce...

Ƴan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a Habasha

0
Ƴan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a Habasha   Ƴan bindiga sun yi garkuwa da gomman fasinjoji da suka taso daga Addis Ababa, a yankin Oromia da ke ƙasar Habasha. Lamarin ya auku ne a Ali Doro, kusa da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta