Kano: Likitocin Manyan Asibitoci za su Fara Yajin Aiki
Kano: Likitocin Manyan Asibitoci za su Fara Yajin Aiki
Kungiyar likitoci da ke aiki a manyan asibitocin gwamnatin jihar Kano sun yi barazanar tsundunma yajin aiki na tsawon mako biyu daga gobe Talata.
Kungiyar ta ce gazawar da gwamnatin Kano da...
Lokuta da Wurare da Masu Zanga-Zanga za su Fito a Watan Oktoba
Lokuta da Wurare da Masu Zanga-Zanga za su Fito a Watan Oktoba
FCT, Abuja - Masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa sun kara shirin fitowa kan titunan Najeriya domin nuna fushinsu kan gwamnati.
An samu sabani tsakanin jam'iyyun siyasa a...
Dattawan Arewa Sun yi Kira ga Shugaba Tinubu Kan Korar Ministoci 3
Dattawan Arewa Sun yi Kira ga Shugaba Tinubu Kan Korar Ministoci 3
FCT, Abuja - Wata kungiyar dattawan Arewa maso yammacin Najeriya ta yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Kungiyar ta ce ya kamata shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya...
Isra’ila ta Kashe Shugaban Hamas, Abu el-Amin a Lebanon
Isra'ila ta Kashe Shugaban Hamas, Abu el-Amin a Lebanon
Ƙungiyar Hamas ta Zirin Gaza ta sanar da cewa an kashe shugabanta a Lebanon, Fateh Sherif Abu el-Amin, tare da wasu 'yan'uwansa sakamakon harin Isra'ila a kudancin Lebanon.
Hamas ta ce harin...
Sojoji Sun Kai wa Ofishin Jakadancin mu Hari a Sudan – Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa
Sojoji Sun Kai wa Ofishin Jakadancin mu Hari a Sudan - Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta ce an kai hari kan gidan jakadanta da ke Khartoum da jiragen sojin Sudan.
A wata sanarwa da ta fitar a shafin sada...
Bankin Duniya Zai Bai wa Najeriya Dala 1.57bn
Bankin Duniya Zai Bai wa Najeriya Dala 1.57bn
Bankin Duniya ya amince da kashe kuɗi dala biliyan 1.57 domin tallafa wa gwamnatin Najeriya wajen inganta ayyukan kyautata rayuwar 'yan ƙasa, da yaƙi da sauyin yanayi, da lafiyar mata.
Za a kashe...
Sojojin Nijar Sun Kashe ƴan Bindiga Sama da 60 Sun ƙwato Shanu 250
Sojojin Nijar Sun Kashe ƴan Bindiga Sama da 60 Sun ƙwato Shanu 250
Sojoji a Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar kashe 'yan bindiga sama da 60 da kuma ƙwato shanu 250 da 'yan bindigar suka sace.
Sojojin sun samu wannan nasara...
Adadin ƴan Bindigan da Muka Kashe a Cikin Wata Uku – Sojojin Najeriya
Adadin ƴan Bindigan da Muka Kashe a Cikin Wata Uku - Sojojin Najeriya
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce ta kashe ƴan bindiga kimanin 792 tsakanin watan Yuli zuwa Satumban da muke ciki.
Cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labaran hedkwatar, Edward...
Mun Kawo Muhimman Tsare-Tsare Domin Gyara Kura-Kuran Baya – Ministan Yaɗa Labarai
Mun Kawo Muhimman Tsare-Tsare Domin Gyara Kura-Kuran Baya - Ministan Yaɗa Labarai
Gwamnatin Najeriya ta ce shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ɗauki wasu matakai da tsare-tsare ne domin gyara wasu kura-kuran da aka tafka a baya domin dawo da tattalin...
Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƙarin Tallafin MDD Kan Ambaliyar Maiduguri
Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƙarin Tallafin MDD Kan Ambaliyar Maiduguri
Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Kashim Shettima ya gana da Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres a shalkwatarta da ke birnin New York na Amurka.
Cikin wani saƙo da kakakin Majalisar...