Bai Kamata Majami’u su Saka Hannu Cikin Al’amuran Zabe ba – Shugaban CAN
Bai Kamata Majami'u su Saka Hannu Cikin Al'amuran Zabe ba - Shugaban CAN
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya Dakta Daniel Okoh, ya umarci shugabannin Kiristoci da majami'un da ke fadin kasar da kada su shiga harkokin zaben kasar.
Jaridar punch a...
An Sake Gano Gawar Mutane 3 Cikin Wadanda Gini ya Ruftowa a Legas
An Sake Gano Gawar Mutane 3 Cikin Wadanda Gini ya Ruftowa a Legas
Hukumar bayar da agajin gaggawar ta Najeriya ta ce an samu karin adadi na wadanda suka mutu sakamakon ruftawar wani gini a birnin Legas da ke kudu...
‘Yan Ta’adda, ‘Yan Fashin Daji da ‘Yan Tada Kayar Baya Basu da Mafaka a...
'Yan Ta'adda, 'Yan Fashin Daji da 'Yan Tada Kayar Baya Basu da Mafaka a Faɗin ƙasar Nan - Gwamnatin Buhari
Abuja - Gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, tace taɓarɓarewar matsalar tsaro ta kare. Ta ce yan...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 Tare da Garkuwa da Manoma 13 a Abuja
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 Tare da Garkuwa da Manoma 13 a Abuja
Wasu miyagun yan bindiga sun kashe mutum biyu sannan suka yi awon gaba da manoma 13 a yankin babban birnin tarayya Abuja.
Bayanai sun nuna cewa maharan...
Hukumar EFCC na Zargin Kakakin Majalisar Dokokin Ogun da Laifin Sace Kudaden Jihar
Hukumar EFCC na Zargin Kakakin Majalisar Dokokin Ogun da Laifin Sace Kudaden Jihar
Hukumar EFCC na tuhumar kakakin majalisar dokokin jihar Ogun da laifin sace wasu kudade a jiharsa.
A makon da ya gabata ne EFCC ta kame Olakunle Oluomo a...
IGP Usman Baba ya yi Tsokaci Game da Zaben 2023
IGP Usman Baba ya yi Tsokaci Game da Zaben 2023
Shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya ya magantu kan barazanar tsaro a zabukan 2023 mai zuwa nan kusa.
A wani jawabin da IGP Alkali Usman Baba ya yi, ya ce babu wata...
Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Abuja
Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Abuja
Mutum tara sun mutu, yayin da wasu goma suka samu raunuka a wani mummunan hadarin mota da ya auku a yankin Yangoji-Abaji da ke Abuja babban birnin Najeriya
Jami'in hulda da...
Fashi da Makami: Hukumar NDLEA ta Kama Mutane 8 a Legas
Fashi da Makami: Hukumar NDLEA ta Kama Mutane 8 a Legas
Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama mutum takwas a wani kungurmin daji da ake zargi da aikata ta’addanci da garkuwa da mutane...
Hukumar INEC ta Sanar da Ranar Karshe da za ta Fitar da Sunayen Dukkan...
Hukumar INEC ta Sanar da Ranar Karshe da za ta Fitar da Sunayen Dukkan 'Yan Takara a Zaben 2023
Hukumar shirya zabe ta INEC za ta fitar da sunayen wadanda za'a gani ranar zabe a 2023 .
Hukumar INEC za ta...
Ambaliya: An Samu Gawarwakin Mutane 15 da Suka Nutse a Maiduguri
Ambaliya: An Samu Gawarwakin Mutane 15 da Suka Nutse a Maiduguri
Akalla gawarwakin mutum 15 aka gano a kogin Ngadabul a Maiduguri, babban birnin jihar Borno bayan afkuwar wata ambaliya.
Kodinetan hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA a arewa...