Fitaccen ‘Dan Wasan Kwallon Kafa, Cristiano Ronaldo ya Koma Manchester United
Fitaccen 'Dan Wasan Kwallon Kafa, Cristiano Ronaldo ya Koma Manchester United
Kungiyar kwallon Manchester United dage kasar Ingila ta sanar da cewa tsohon dan wasanta, Cristiano Ronaldo, ya dawo gida bayan shekara da shekaru.
Manchester ta yi wannan sanarwa ne da...
Kylian Mbappa: Shin Ko PSG ta Yarda da Tayin Real Madrid Kan $188 ?
Kylian Mbappa: Shin Ko PSG ta Yarda da Tayin Real Madrid Kan $188 ?
PSG ta yi watsi da tayin Real Madrid na dala miliyan $188m don ɗaukar ɗan wasa Kylian Mbappe.
Daraktan wasanni na PSG yace kungiyar ba zata siyar...
Real Madrid ta Nemi PSG da ta Saida Mata Kylian Mbappe Akan $188
Real Madrid ta Nemi PSG da ta Saida Mata Kylian Mbappe Akan $188
Kylian Mbappe ya ki sabunta kwantiraginsa da Paris Saint-Germain.
Real Madrid tana neman a saida mata ‘dan wasan a kan miliyan $188.
Idan ciniki ya fada, ‘Dan wasan gaban...
Taurarin ‘Yan Wasan Kwallon Kafa a 2021
Taurarin 'Yan Wasan Kwallon Kafa a 2021
Hukumar UEFA ta fito da jerin taurarin ‘yan wasan kwallon kafa na shekarar nan.
A wannan karo babu sunan Cristiano Ronaldo da Lionel Messi a jerin ‘yan kwallon.
Thomas Tuchel da Pep Guardiola za su...
Kungiyoyin Kwallon Kafa 10 Mafi Daraja a 2021
Kungiyoyin Kwallon Kafa 10 Mafi Daraja a 2021
Kungiyar kwallon Manchester City ta zama kungiya mafi daraja a duniya.
An fahimci cewa darajar Man City ya hau ne bayan siyan sabon dan kwallon Ingila, Jack Grealish.
Kungiyar PSG sun shiga jerin kungiyoyin...
‘Yan Kwallon Kafar Duniya 10 da Suka fi Daukan Albashi
'Yan Kwallon Kafar Duniya 10 da Suka fi Daukan Albashi
Duk da komawa PSG, Lionel Messi ne dan kwallo mafi yawan albashi a duniya.
Dan kwallon wanda ya koma kasar Faransa taka leda zai rika kwasan £960,000 a kowani mako (N546m).
Cristiano...
PSG: Zaka Iya Zama a Gidana – Sergio Ramos ga Lionel Messi
PSG: Zaka Iya Zama a Gidana - Sergio Ramos ga Lionel Messi
Sergio Ramos ya fada wa Lionel Messi cewa zai iya fara zama a gidansa.
Tsohon ‘Dan wasan na Real Madrid ya koma abokin Lionel Messi a PSG.
A lokacin da...
Barcelona ta Bayyana Wanda Zai Maye Gurbin Lionel Messi
Barcelona ta Bayyana Wanda Zai Maye Gurbin Lionel Messi
Ronald Koeman yana ganin Barcelona za ta kai labari duk da Lionel Messi ya tashi.
Kocin kungiyar ya ci buri a kan irinsu Antoine Griezmann su maye gurbin Tauraron.
Akwai lokacin da ake...
Yarjejeniya Tsakanin Lionel Messi da PSG
Yarjejeniya Tsakanin Lionel Messi da PSG
Fitaccen ɗan wasan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi ya kulla yarjejeniya da PSG ta kasar Faransa.
Ɗan wasan zai sanya hannu a kan yarjejeniyar shekara biyu tare da damar tsawaitawa zuwa uku.
Messi ya bayyana...
Barin Barcelona Abune Mai Wahala a Wurina – Lionel Messi
Barin Barcelona Abune Mai Wahala a Wurina - Lionel Messi
Barcelona, Spain - Tauraron ɗan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi, ya bayyana cewa baya son barin Barcelona, kamar yadda dailytrust ta ruwaito.
A jawabin bankwana da ɗan wasan ya yi...