Home WASANNI Page 10

WASANNI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Tsere wa Mulkin Taliban: An yi wa ‘Yan ƙwallon Mata Tayin Komawa Birtaniya

0
Tsere wa Mulkin Taliban: An yi wa 'Yan ƙwallon Mata Tayin Komawa Birtaniya Matasan ƴan ƙwallon Afganistan mata, waɗanda suka tsere daga Taliban, an yi ma su tayin cewa za su iya zuwa Birtaniya tare da iyalansu. Mambobin 35 daga tawagar...

Fury da Wilder: ‘Yan Damben 2 za su Dambace Ranar Asabar

0
Fury da Wilder: 'Yan Damben 2 za su Dambace Ranar Asabar Tyson Fury da Deontay Wilder za su fafata a damben da aka daɗe ana jira na cin kambun ajin masu nauyi na WBC. Ƴan damben biyu na duniya za su...

Watford ta Kori Kocinta, Xisco Munoz

0
Watford ta Kori Kocinta, Xisco Munoz   Watford ta kori mai horar da ita, Xisco Munoz, bayan wata 10 yana jan ragamar kungiyar. Mai shekara 41, dan kasar Spaniya ya kai kungiyar gasar Premier League daga Champions League a bara, bayan da...

Raunin Gwiwarsa: Granit Xhaka Zai yi Jinyar Watanni 3

0
Raunin Gwiwarsa: Granit Xhaka Zai yi Jinyar Watanni 3   Granit Xhaka zai yi jinyar watanni uku saboda rauni da ya samu a gwiwarsa a wasansu da Tottenham Hotspur ranar Lahadi. An canza kyaftin din na Arsenal dan kasar Switzerland a minti...

Stamford Bridge: Manchester City ta Ci Chelsea 1-0 a Premier League

0
Stamford Bridge: Manchester City ta Ci Chelsea 1-0 a Premier League   Manchester City ta dauki fansa kan kashin da ta sha a hannun Chelsea a gasar cin kofin zakarun Turai inda ta kwaci maki uku Stamford Bridge bayan doke Chelsea...

Wadanda Ake Gani za su Iya Gadon Ronald Koeman in Barcelona ta Sallame Shi

0
Wadanda Ake Gani za su Iya Gadon Ronald Koeman in Barcelona ta Sallame Shi   Ana rade-radin za a sallami Ronald Koeman daga aikinsa a kungiyar Barcelona. Daga cikin wadanda ake gani za su iya gadon kujerarsa akwai Xavi Hernandez. An kara huro...

Young Boys Sun ci Manchester United 2-1 a Gasar Champions League

0
Young Boys Sun ci Manchester United 2-1 a Gasar Champions League   Cristiano Ronaldo ya ci kwallo na 136 a gasar Champions League a wasan da Young Boys ta ci Manchester United 2-1 ranar Talata. Ronaldo ne ya fara cin kwallo minti...

Champions League: Bayern Munich ta Doke Barcelona 3-0

0
Champions League: Bayern Munich ta Doke Barcelona 3-0   Thomas Muller da Robert Lewandowski sun ci wa Bayern Munich 3-0 a gasar Champions League a karawar da ta doke Barcelona a Camp Nou ranar Talata. Kungiyar Jamus ta fara cin kwallo ta...

Kungiyar Kwallon Arsenal ta Dauki ‘Dan Najeriya Mai Shekaru 9, Munir Sada

0
Kungiyar Kwallon Arsenal ta Dauki 'Dan Najeriya Mai Shekaru 9, Munir Sada   Dan Najeriya Munir Sada ya shiga kungiyar kwallon Arsenal a Ingila. Munir ne dan Arewacin Najeriya na farko da aka sani zai taka leda a Arsenal tun yana dan...

Lionel Messi ya ba wa Pele Tazara a Wasan Bolivia

0
Lionel Messi ya ba wa Pele Tazara a Wasan Bolivia   Lionel Messi ya ci kwallayensa na 77, 78 da 79 a wasansu da kasar Bolivia. Tauraron shi ne ‘dan kwallon Kudancin Amurkan da ya fi kowa kwallaye. ‘Dan wasan na Argentina ya...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno